fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Frank Onyeka

Dan wasan Najeriya Frank Onyeka na daf da komawa kungiyar Premier League ta Brentford

Dan wasan Najeriya Frank Onyeka na daf da komawa kungiyar Premier League ta Brentford

Wasanni
Tauraron dan wasan Super Eagles na tsakiya dan Najeriya, Frank Onyeka wanda ke taka leda a kungiyar Midtjylland ta Danish Superliga na shirin komawa sabuwar kungiyar Premier League ta Brentford. Onyeka sau daya tal ya bugawa Najeriya wasa kuma ya kasance daya daga cikin tauraran yan wasan yan wasan dake taka leda a kasar Denmark, inda ya ciwa Midtjylland kwallaye 12 a wasanni 80 tun bayan komawar shi kungiyar a shekarar 2017.   Nigerian midfielder, Frank Onyeka set to join Premier League new boys, Brentford Super Eagles of Nigeria midfielder, Frank Onyeka who also plies his trade with Midtjylland in the Danish Supaliga is all set to join Premier League newcomers, Brentford ahead of the 2021/2022 season. Onyeka who has featured just once for Nigeria is regarded as one of the m...