fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Fulani Makiyaya

Jihohi 6 na kudancin Najeriya sun ce sam ba zasu taba bada fili awa Fulani wajan kiwon zamani ba

Jihohi 6 na kudancin Najeriya sun ce sam ba zasu taba bada fili awa Fulani wajan kiwon zamani ba

Siyasa
A yayin da gwamnatin tarayya ke kokarin ganin ta warware rikicin Manoma da makiyaya ta hanyar samawa Fulani Makiyaya tsayayyen guri da zasu rika kiwo, maimakon yawo da dabbobinsu, An samu wasu jihohi 6 daga kudanci  Najeriya sun ce basu yadda da wannan tsari ba.   Jihohin sune, Delta, Cross-River,  Anambra,  Akwa-Ibom,  Oyo da Edo.   Saidai jihohi 17 na Arewa da Abuja da jihohi 3 daga yankin Kudu, Ekiti, Ondo da Ebonyi sun amince da tsarin.   Me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar noma, Dr. Andrew Kwasari ya bayyana cewa wannan tsari zai samarwa da zaman Lafiya da kwanciyar hankali ga kowa akan rikicin na Manoma da Makiyaya.   “And every state that adopts the NLTP, it is to its own reality. It is not conscription, but if they do it this way, ...
Yawan cin Fulani Jahilaine, Hotunan dake yawo a shafukan sada zumunta ana nuna Fulani dauke da Bindigar AK47 na karyane>>Miyetti Allah

Yawan cin Fulani Jahilaine, Hotunan dake yawo a shafukan sada zumunta ana nuna Fulani dauke da Bindigar AK47 na karyane>>Miyetti Allah

Tsaro
Shugaban kungiyar Fulani Makiyaya, Miyetti Allah Kautal Hore na kasa, Bello Abdullahi Bodejo ya bayyana cewa yawancin Fulani Jahilaine dan haka basu san yanda ake sarrafa Bindiga ba.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Sunnews inda yace yawancin Hotunan dake yawo a shafukan sada zumunta inda zaka ga Bafulatani dauke da Bindigar AK47 hadasu aka yi, na Karyane.   The people alleging this just want to create problems in Nigeria. A Fulani who is not educated; didn’t go to school, how will he know how to operate gun? The people carrying guns are the Amotekun and other vigilantes being created here and there. Herdsmen are not carrying any guns; they are just rearing their cows with their sticks.”
Idan aka hana Fulani Makiyaya yawo da dabbobinsu sai an samar musu wata mafita idan ba haka ba rikicinsu da manoma ba zai zo karshe ba>>Gwamnan Ekiti

Idan aka hana Fulani Makiyaya yawo da dabbobinsu sai an samar musu wata mafita idan ba haka ba rikicinsu da manoma ba zai zo karshe ba>>Gwamnan Ekiti

Siyasa
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana cewa rikicin Fulani Makiyaya da Manoma ba zai zo karshe ba idan aka hana Fulanin yawo da dabbobi su amma ba'a samar musu wata mafita ba.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv inda yace suka gwamnonu sun amince a rungumi hanyar kiwo ta zamani.   Gwamnan yace amma wannan abune da ba zai faru a lokaci guda ba, sai an mayar da hankali kansa an yi aiki tukuru.   Gwamnan ya kara da cewa suma Makiyaya sai an rika samar musu da tallafi kamar yanda ake baiwa manoma.   All our governors agreed that we must pursue modern ways of livestock and open grazing and other practices that are sustainable. We must embrace our national livestock transformation plan which may include the use of ranching a...
Ministan Shari’a ya baiwa Gwamnatin tarayya Shawarar Bude ma’aikatar kula da Fulani Makiyaya

Ministan Shari’a ya baiwa Gwamnatin tarayya Shawarar Bude ma’aikatar kula da Fulani Makiyaya

Tsaro
Ministan shari'a kuma babban lauyan gwamnati,  Abubakar Malami ya baiwa gwamnatin tarayyar shawarar ta bude ma'aikatar kula da Fulani Makiyaya.   Yace yin hakan zai taimaka wajan kula da ayyukan Fulani Makiyayan da kuma magance rikice-rikicen su da Manoma.   Ya bayyana hakane a wajan wani taron ECOWAS kan tsaro da aka yi.   “Nigeria is predominately agricultural in nature and by geography. To that extent, there is constant mobility of herders across the different belts of Nigeria. It is perhaps time to consider the setting-up of a commission for pastoralism regulated by law.   This might provide recipes for resolving protracted farmer-herder conflicts. The commission may even engage in or facilitate in-depth analytical studies with a view to prov...
Da Duminsa: Fulani Makiyaya sun sake kai harin Ramuwar gayya jihar Ogun inda suka kashe 4

Da Duminsa: Fulani Makiyaya sun sake kai harin Ramuwar gayya jihar Ogun inda suka kashe 4

Tsaro
Akalla mutane 4 ne suka mutu a wani harin ramuwar gayya da ake zargin Fulani sun kai a Agbon Ojodio dake Yewa a jihar Ogun.   Lamarin ya farune ranar Lahadin data gabata da yamma. Kuma yana zuwa ne bayan na ranar Juma'ar data gabata da aka kai Ebuta Igbooro da shima aka kashe mutane 4 da na ranar Alhamis a Owode Ketu wanda shi kuma aka kashe wasu 6.   A wannan yankin ne dai aka kaiwa Fulani Makiyaya hari wanda ake zargin Sunday Igboho da tunzurawa inda aka koresu aka lalata musu dukiya, kwanaki kadan da suka gabata.
Babu wanda ya isa ya koremu daga kudu, Muna nan daram>>Fulani Makiyaya

Babu wanda ya isa ya koremu daga kudu, Muna nan daram>>Fulani Makiyaya

Tsaro
Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah Kautalhore ta bayyana cewa tana nan daram a kudu babu wanda ya isa ya koreta saboda tana da dama a matsayinta na 'yan kasa su zauna a inda suke so.   Kungiyar ta kuma yi Alwashin daukar fansa akan kisan jama'arta da kuma shanu inda tace ba zata lamunci cin zarafi ba.   Sakataren kungiyar, Alhassan Sale ne ya bayyana haka a ganawarsa da Punchng.  Yace ba korar Fulani daga kudu ya kamata ayi ba.   Kamata yayi a gano masu laifin daga cikinsu a hukuntasu, kuma mafi a'ala da ya kamata a yi shine a samarwa Fulanin Rugage na zamani wanda shine zai kawo karshen wannan fadace-fadacen. “As the chief law and security officer of the state, it is my constitutional obligation to do everything lawful to protect the lives an...
Gwamnan Bauchi ya ban kunya kan goyon Fulanin da yayi>>Gwamna Ortom

Gwamnan Bauchi ya ban kunya kan goyon Fulanin da yayi>>Gwamna Ortom

Tsaro
Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom ya bayyana cewa Gwamnan jihar Bauchi ya bashi kunya kan nunawa Fulani Goyon baya.   Gwamna Ortom yace ba zai so fara jayayya da Gwamnan Bauchi ba amma abin mamakine wanda ya sha rantsuwa cewa zai kare jama'a da kuma kundin tsarin mulkin Najeriya gashi yana take hakan.   Gwamna Ortom ya bayyana cewa inda ma abin ya fi bashi mamaki shine cewar Gwamna Bala, Filani basu da zabin da ya wuce daukar bindigar AK47. “Governor Ortom wonders which section of the law the Bauchi State Governor cited to support herdsmen’s free movement around the country with sophisticated weapons.   “He recalls that it was the same Governor Mohammed who once said on national television that a Fulani man is a global citizen and therefore does not ...
Makiyaya Basu Da Wani zabi face Daukar Bindigar AK-47>>Gwamnan Bauchi

Makiyaya Basu Da Wani zabi face Daukar Bindigar AK-47>>Gwamnan Bauchi

Tsaro
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya ce an tilasta wa Fulani makiyaya su dauki bindigogi don kare kai. Da yake jawabi yayin bikin makon ‘yan jaridu wanda kungiyar yan jarida ta jihar Bauchi ta shirya, gwamnan ya ce makamai suna hana barayin shanu kashe su tare da kwashe shanun su. Mohammed ya ce gazawar gwamnati na kare makiyayan ya sa suka koma neman na kare kansu. Ya ce: “Saboda Bafulatanin yana bin al’adar makiyaya, sai ya shiga cikin daji, barayin shanu wadanda ke dauke da bindigogi, suka kashe shi kuma su tafi da dukiyarshi, wato shanu. “Ba shi da wani zabi da ya wuce daukar AK47 saboda al’umma da gwamnati ba sa ba shi kariya, menene laifin sa; laifin gwamnati da mutane ne. "Ba kowa bane mai laifi, saboda, a kowace kabila, akwai masu aikata laifi."
Sunday Igboho: Fulani sun kai harin ramuwar gayya a jihar Ogun inda suka kashe mutane 2

Sunday Igboho: Fulani sun kai harin ramuwar gayya a jihar Ogun inda suka kashe mutane 2

Siyasa
A jiya, Alhamis wasu mahara da aka yi zargin Fulani Makiyaya ne sun kai hari a jihar Ogun inda suka kashe mutane 2.   Sun kai harinne wanda ake tsammanin na ramuwar gayyane akan harin da ake zargin dan taratsi, Sunday Igboho ya tunzura aka kai musu.   Harin ya wakana ne a karamar hukumar Yewa north dake jihar inda kuma bayan mutane 2 da suka rasu, wasu 4 sun bace ba'a san inda suke ba. Two corpses of locals have been found. Herders laid an ambush for locals on Owode Ketu-Ijoun-Tata road around 5a.m today and killed two. “Police from Eggua have evacuated the corpses.”
Mun fara komawa jihar Kano>>Fulani makiyaya

Mun fara komawa jihar Kano>>Fulani makiyaya

Uncategorized
Shugaban Fulani makiyaya kuma Sakataren kungiyar Miyetti Allah, MACBAN, a jihar Kano, Zubairu Ibrahim, ya bayyana cewa makiyaya daga Kudu maso Yamma, Kudu Maso Gabas da wasu sassan kasar sun nuna sha'awar sake komawa RUGA ta Kano. A cewar Ibrahim, wasu daga cikin makiyayan sun fito daga jihohi irin su Nasarawa, Neja, Enugu, Oyo, da sauransu. Ya ce tuni makiyaya daga jihohi biyar na tarayyar suka koma Kano. "Muna da wasu Fulani makiyaya daga Kebbi, Zamfara, Kaduna, Sokoto, da kuma Jigawa wadanda yanzu suke Kano," in ji Ibrahim daga jaridar Vanguard. “Gwamnan ya gayyaci duk wanda yake so ya zauna a RUGA ya zo. Idan suka zo kuma mutanen kirki ne, ba abin da zai hana mu karbarsu. “Abin da ya kamata su yi shi ne bin dokoki da dokokin gwamnati. Yakamata su tafi kiwo da ran...