fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Funtua

Da dumiduminsa: Gobara ta kama a kasuwar Funtua ta jihar Katsina

Da dumiduminsa: Gobara ta kama a kasuwar Funtua ta jihar Katsina

Uncategorized
Rahotanni da ke fitowa yanzu daga garin Funtua ta jihar Katsina na cewa gobara ta kama a kasuwar Funtuwa da ke kusa da babban Asibiti, kawo yanzu dai baa san musababin tashin gobarar ba.   A halin da ake ciki yanzu jami'an kashe gobara sun isa gurin kuma suna ta kokarin shawo kanta. Idan baa manta ba dai shekara guda kenaan da tashin gobara a wannan kasuwa da ke kusa da asibitin Funtua.