fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: G-Spot

Likitoci sun yi iya bincikensu amma sun gaza gano mabubbugar dadin mata a lokacin jima’i watau G-Spot

Likitoci sun yi iya bincikensu amma sun gaza gano mabubbugar dadin mata a lokacin jima’i watau G-Spot

Auratayya
Wasu Likitoci da suka yi bincike akan mata masu matsakaitan shekaru 17 dan gano gurinnan da ake kira da G-Spot wanda da yawa suka yi amannar cewa idan aka tabawa mace shi, to shine kololuwar Ni'imar Jima'i a gareta sun ce basu gano wannan guri ba dan haka ba gaskiya bane babushi.   Wani likitan mata dan kasar Jamus, Marigayi Ernst Grafenberg ne a shekarun 1950 ya ce ya gano wannan mabubbugar dadin wanda a karshe aka laka ma abin sunansa. Bayyanr wannan abu yasa kamfanoni masu yin abubuwan jima'i na Roba ga mata suka kara samun tagomashi sosai inda suke amfani dashi wajan talla.   Likitocin da suka yi wannan sabon bincike 'yan kasar Turkiyya ne wanda kuma aka wallafa sakamakonshi a mujallar likitanci kan harkar mata ta Duniya da muka samo Rahoton a Daily Mail. ...