fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Gabriel Jesus

Pep Guadiola na farin ciki bayan Gabriel Jesus ya warke yayin da Aguero ke ci gaba da samun sauki

Pep Guadiola na farin ciki bayan Gabriel Jesus ya warke yayin da Aguero ke ci gaba da samun sauki

Wasanni
Manajan Manchester City Pep Guardiola ya bayyana cewa tauraron dan wasan shi na gaba Gabriel Jesus ya dawo atisayi a wannan makon bayan ya samu rauni a karshen watan satunba, yayin daya kara da cewa shima Sergio Aguero ya cigaba da samun sauki. Aguero baya cikin tawagar Man City da zasu kara da kungiyar Olympiakos a gasar zakarun nahiyar turai ranar talata sannan kuma da yiyuwar ba zai buga wasan City da Liverpool ba a gasar Premier League ranar lahadi. Amma Pep Guardiola yana da tabbacin cewa tauraron nashi zai buga wasan da zasu kara da Tottenham a ranar 21 ga watan nuwamba bayan an dawo daga hutun wasannin kasashe, inda yake cewa "A halin yanzu ban san ko Aguero zai buga wasan mu da Liverpool ba amma yana samun sauki. "Kuma zai dawo kan aiki bayan hutun wasannin kasashe san...
Juventus zata ba Manchester City Douglas Costa don suyi musaya da Jesus

Juventus zata ba Manchester City Douglas Costa don suyi musaya da Jesus

Wasanni
Costa mai shekaru 29 yayi aiki tare da shugaban man city a kulob din Munich ayayin da pep Guardiola yake matsayin manajan Bayern Munich. Costa ya buga wasanni guda 14 a cikin wasanni guda 26 na gasar Serie A kafin bulluwar cutar coronavirus. Jesus ya kasance dan wasan city har na tsawon shekaru hudu amma baya buga masu cikakkun wasanni yawanci daga benci suke dakko shi. Wakilin shi Giovanni Branchini baiyi jawabi ba akan barin kungiyar city da Jesus zai yi izuwa kulob din juventus. Giovanni yace tauraron amuruka ta kudu mai shekaru 23 ba zai bar kulob din man city ba har sai in Guardiola yace baya san shi a kungiyar city. Jesus yaci kwallaye guda 37 a wasanni guda 44 daya buga a kakar wasan premier lig. Amma ya bayyana gazawar ta maye ma kungiyar gurbin Sergio Aguero. Shug...