
Hotunan aikin gadar Shahuci dake Kano
Wadannan hotunan yanda aikin gadar Qaribullah Nasiru Kabara dake Shahuci kusa da mahadar Asibitin Murtala dake Kano kenan ke Gudana.
Gwamnatin Kanon ce karkashin jagorancin gwamna, Dr. Abdullagi Umar Ganduje ke aikin ginin.
6