fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Gadar Kofar Nasarawa

Shekaru 100 aka shirya gadar kofar Nasarawa zata yi amma gashi Gwamna Ganduje zai rusheta>>Kwankwasiyya

Shekaru 100 aka shirya gadar kofar Nasarawa zata yi amma gashi Gwamna Ganduje zai rusheta>>Kwankwasiyya

Siyasa
Kungiyar Kwankwasiyya ta bayyana cewa Shekara 100 aka gina gadar Nasarawa ta yi amma gashi gwamna Abdullahi Umar Ganduje na son Rusheta.   Tsohon kwamishinan jihar Aminu Abdulsalam Gwarzo ne ya bayyana haka. Inda yace wannan lamari ya zo musu da bazata.   Yace shekaru 2 kenan tun bayan da aka wa mutanen Kano Karfa-karfa akan Zabe gashi kuma ana son lalata aikin dake amfanarsu kawai dan siyasa.   “Thinking we have seen the worst of Ganduje’s administration bungling of public assets; on Tuesday 9th February the people of Kano were yet given another rude awakening shock with reports credited to Muhammad Garba; Ganduje’s Information Commissioner who on the directives of his boss told Kanawa that Governor Ganduje has concluded plans to demolish the Kofar Nassara...