fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Gali Umar Na’abba

Bidiyo:Ina nan da Raina ban mutu ba>>Gali Umar Na Abba

Bidiyo:Ina nan da Raina ban mutu ba>>Gali Umar Na Abba

Uncategorized
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Gali Umar Na Abba ya fito ya karyata rade-radin dake yawo cewa wai ya mutu.   A wani faifan bidiyo daya saki a yau yayi bayanin cewa bai ji dadin wannan labari da aka rika watsawa akan mutuwarshi ba.   Yace yananan qalau a kasar Ingila, yace ya kammala abinda yake yi, in banda dokar hana zirga-zirga da aka saka da tuni ya dawo gida Najeriya.   Ya kuma bayyana rashin jin dadinsa kan mace-macen da ake samu a jihar Kano inda yayi fatan kawo karshen lamarin.