fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Gambari Zamfara

Shugaban Ma’aikata Farfesa Gambari yayi wata ganawa da gwamnan jihar zamfara kan batutuwan tsaro da suka shafi  jihar

Shugaban Ma’aikata Farfesa Gambari yayi wata ganawa da gwamnan jihar zamfara kan batutuwan tsaro da suka shafi jihar

Tsaro, Uncategorized
Shugaban Ma’aikatan fadar gwamnatin tarayya, Farfesa Ibrahim Gambari ya gayyaci gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle don jin yadda aka kwana kan matsalar kashe-kashe da sauran barazanar tsaro da jihar ke fuskanta. Gwamna Matawalle na jihar Zamfara shine ya sanar da hakan, a ranar Talata yayin da yake zantawa da manema labarai na gidan gwamnati dake fadar shugaban kasa, jim kadan bayan kammala taron rufe kofar a Abuja. Inda ya bayyana cewa  gwamnatin sa ta kara kaimi wajen dawo da zaman lafiya a duk sassan jihar da ke fama da rikici. Ya kuma kara da cewa, hukumomin tsaro suna aiki tukuru domin dakile matsalar 'yan bindiga, da masu aikata miyagun laifuka a jihar. Kamar yadda ya bayyana da cewa “Na zo ne na ga Shugaban Ma’aikata ga Shugaban kasa saboda matsalar da ke addabar Zam...