fbpx
Friday, December 2
Shadow

Tag: Gambia

Hotuna: An gayyaci Goodluck Jonathan kasar Gambia dan gyaran kundin tsarin mulkin kasar

Hotuna: An gayyaci Goodluck Jonathan kasar Gambia dan gyaran kundin tsarin mulkin kasar

Siyasa
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa ya isa Banjul babban birnin kasar Gambia dan halartar canja kundin tsarin mulkin kasar.   An gayyaci tsohon shugaban kasar ne dan ya bayar da gudummawa wajan gyaran kundin tsarin mulkin da kuma bada kwarin gwiwa. I arrived in Banjul this evening to support the ongoing constitutional review efforts in The Gambia. I am pleased to have been invited to play a role in the confidence-building process. I thank the Attorney General and Minister of Justice, Dawda A. Jallow, Minister of Foreign Affairs, Dr. Mamadu Tangara and other key officials of the Government of The Gambia, for their goodwill and warm reception. - GEJ
Ba zamu taba daina hukunta masu luwadi da Madigo ba saboda neman tallafi daga kasashen yamma>>Kasar Gambia

Ba zamu taba daina hukunta masu luwadi da Madigo ba saboda neman tallafi daga kasashen yamma>>Kasar Gambia

Siyasa
Kasar Gambia wadda yawanci Musulmai ne suka fi yawa a cikinta, ta jaddada matsayar ta ta cewa ba zata amince da Luwadi da Madigo ba.   Hakan na zuwane bayan wasu rade-radin dake yawo kwanannan cewa kasar na shirin sassauta hukuncin da akewa masu luwadi da Madigo dan neman tallafi daga kasashen Yamma. Ebrima Sankare wanda shine me magana da yawun gwamnatin kasar ya bayyana cewa ba gaskiya banr labaran dake cewa suna shirin amincewa da Luwadi  kasar dan neman tallafin kasashen yammaba, ya bayyana kalaman da cewa na siyasane kawai dan samun karbuwa a wajan mutane, kamar yanda kamfanin dillancin labaran AFP ya ruwaito.   Yace ko sake duba dokar ba zasu yi ballantama su canja ta saboda Luwadi ya sabawa al'adun mutanen kasar.