fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Ganduje Edo

Yanzu Yanzu: An zabi gwamna Ganduje don jagorantar tawagar APC a zaben gwamnan jihar Edo

Yanzu Yanzu: An zabi gwamna Ganduje don jagorantar tawagar APC a zaben gwamnan jihar Edo

Siyasa
Gwamnan Kano Abudullahi Umar ganduje ne zai jagoranci tawagar APC a zaben Gwamnan Jihar Edo. Haka zalika shima Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya jaddada cewa ko tantama baya yi cewa jam’iyyar APC ce za ta yi nasara a zabukan gwamnoni dake tafe a kasar nan. Bello ya bayyana haka ne bayan ganawa da kungiyar kwamitocin yankin Arewa Maso Tsakiya da suka yi da shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Ibrahim Gambari. Inda Manema labarai suka tattauna da shi bayan sun kammala ganawar a fadar shugaban kasa. A nata bangaran jam'iyyar PDP a jihar Edo kunji cewa gwaman jihar Godwin Obaseki ya canza sheka zuwa jam'iyyar PDP,  inda Gwamnan ya ce ya shiga PDP ne domin "ya samu cimma burina sa na sake lashe zaben gwamnan jihar Edo." A makon jiya ne kwamitin tantance masu neman takarar gwa...