fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Ganduje

Kada Mutum ya bari wani matsayi na wucin gadi yasashi kasa fadin Gaskiya>>Hadimin da Gwamna Ganduje ya dakatar

Kada Mutum ya bari wani matsayi na wucin gadi yasashi kasa fadin Gaskiya>>Hadimin da Gwamna Ganduje ya dakatar

Siyasa
Hadimin gwamnan Kano,  Salihu Tanko Yakasai da gwamnan ya dakatar saboda dukar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa kada mukamin wucin gadi yasa mutum ya kasa goyon bayan Abinda Al'umma ke so.   Ya Rubuta a shafinsa na sada zumunta cewa ko me kake a Rayuwa kada ka sake ka kasa bayyana ra'ayinka. Ka yi magana akan rashin gaskiya da kuma rashin adalci. Ka nemi hakkinka kuma kada ka bari mukamin wucin gadi yasa ka kasa goton bayan Abinda al'umma ke so. https://twitter.com/dawisu/status/1315208941924691970?s=19 Whatever u do in life, make sure u never lose ur voice. Speak up against injustice, speak up against inaction, speak up for what u believe in, demand for ur right and never let a temporary position or privilege stop u from standing with the people. Enough is e...
COVID-19: Sakamakon gwajin da a kaiwa gwamnan kano ganduje da matarsa ya nuna basu kamu da cutar ba

COVID-19: Sakamakon gwajin da a kaiwa gwamnan kano ganduje da matarsa ya nuna basu kamu da cutar ba

Kiwon Lafiya
Abba Anwar, Babban Sakataren yada labarai na gwamnan ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya bayyana a ranar Alhamis a Kano. Anwar yace "Muna godewa Allah Madaukakin Sarki saboda wannan sakamakon, da ya nuna gwamanan mu da matarsa suna lafiya Dukkanin wadanda sakamakon su ya nuna sun kamu da cutar zamu ci gaba da addu'ar neman warkewa daga cutar, ba tare da la’akari da kabila, matsayi ba ko kuma bangarancin siyasa ko addini ba, inji shi. Harzuwa yanzu dai jihar kano babu wani rahoto da ya bayyana bullar cutar a fadin jihar gaba daya.
Batun Faifan Bidiyon Ganduje tana kasa tana dabo

Batun Faifan Bidiyon Ganduje tana kasa tana dabo

Siyasa
Da alamu dai na nuni da cewa har yanzu batun faifan bidiyon Gwamnan Jihar Kano tana kasa tana dabo domin a kwanannan ne dai hukumar yaki da cin hanci ta jihar Kano ta ce ta kafa kwamitin da zai binciki gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, bisa zargin da ake yi masa na karbar cin hanci a cikin wasu faifan bidiyo da suka bulla a yanar gizo.   Shugaban Hukumar, Muhyi Magaji, ne ya bayyana hakan yayin wata tattaunawarsa da jaridar Solacebase da ke garin Kano.   Ya fadi hakan ne yayin da yake martani a kan wani korafi da wata kungiya mai rajin samun shugabanni na gari a Kano (Kano Concerned for Prudent Leadership) ta shigar a gaban hukumar na neman ta binciki zargin da ake yi wa gwamnan.   Muhyi Rimin Gado ya ce hukumar ta mika korafin zuwa bangaren binc...

Ana cece-kuce akan tallafin da gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa masu shayi

Uncategorized
A satin daya gabatane mukaji labarin gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar ganduje ya baiwa masu shayi dubu biyar tallafi , wannan batu ya dauki hankulan mutane sosai a kasarnan ta yanda wasu suka yaba, wasu kuma suka kushe. Wadanda ke kushe wannan yunkuri na gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje na ganin cewa wai wannan tallafi daya bayar wulakancine ga al'ummar jihar Kano, duk irin masu ilimi da masu sana'o'i dake akwai a Kano a rasa wadanda za'a baiwa tallafi sai masu shayi, wannan ai yarfine, a ganinsu. To amma masu kare wanan muradi suna ganincewa da babu gara ba dadi kuma, a kullum bawai sai wanda yayi karatun boko bane kadai yake bukatar tallafi daga gwamnati, suma masu shayinnan 'yan kasane, suna da iyali, idan Allah ya sanyawa wannan sana'a tasu albarka babu abinda baza...