fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Gani Adams

Basaraken Yarbawa, Gani Adams ya goyi bayan a raba Najeriya

Basaraken Yarbawa, Gani Adams ya goyi bayan a raba Najeriya

Siyasa
Basaraken kasar Yarbawa, Iba Gani Adams ya bayyana cewa Najeriya zata iya rabewa ba tare da fada ba kuma su ma yarbawa su kafa kasarsu ta Oduduwa.   Ya bayyana cewa za'a iya gudanar da zaben raba gardama ta yanda kowane yanki zai fadi nasa ra'ayin. A hirar da yayi da Sunnews,  ya bayyana cewa yarbawa dake zaune a kasashen ketare suna ganin yanda Duniya take tafiya kuma sun fi mu da muke cikin kasa fahimtar lamura dan haka idan suka yi kiran a raba kasa sun san abinda suke fada.   Yace yana goyon bayan kungiyar dattawan Arewa da tace ana iya yin zaben raba gardama, yace idan dai shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ci gaba da kunnen uwar shegu akan lamari canjawa kasar Fasali to ba makawa sai dai a raba kasarnan.   Ya koka kan rashin adalci wajan bada m...