fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Garba Shehu

Tunda Garba Shehu yace shugaba Buhari ya samar da tsaro, to ya je garin da aka yanka Manoma a Maiduguri ya kwana daya ba tare da jami’an tsaro ba ni kuma zan bashi kyautar Miliyan 7>>Tsohon Hadimin Jonathan

Tunda Garba Shehu yace shugaba Buhari ya samar da tsaro, to ya je garin da aka yanka Manoma a Maiduguri ya kwana daya ba tare da jami’an tsaro ba ni kuma zan bashi kyautar Miliyan 7>>Tsohon Hadimin Jonathan

Tsaro
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan,  Reno Omokri ya bayyana cewa tunda dai kakakin shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana cewa shugaba Buhari ya ssmar da tsaro, to ga wata Kalubale da zai bashi.   Yace Garban ya je garin Koshoe, inda Boko Haram tawa Manoma Yankan Rago a Maiduguri ko kuma garin Kware na jihar Sokoto ya kwana 1.   Yace zai saka ladar dala Dubu 20,000, kwatankwacin sama da Naira Miliyan 7 kenan idan Garba Shehun yayi hakan, yace amma sai an samu dan Jarida me zaman kansa ya tabbatar da Garba Shehun yayi hakan. Garba Shehu said General @MBuhari has made Nigeria safer. I vow to pay @GarShehu $20000 if he will spend a night without security in Koshobe, or Kware, verified by an independent journalist. I will give the funds to @DeleM...
Masu cewa satar daliban Kankara shirine mashirmata ne>>Garba Shehu

Masu cewa satar daliban Kankara shirine mashirmata ne>>Garba Shehu

Siyasa
Kakakin shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa masu fadin wai Satar daliban kankara shirine, Mashirmatane sannan kuma basu da hali me kyau.   Ya bayyana hakane a hirar da Channelstv ta yi dashi inda aka tambayeshi kan zarge-zargen da ake yi na cewa wai gwamnati ce ta shirya wannan abu.   Yace ba gaskiya bane inda yace duk mutum mai hankali ba zai aikata irin wannan lamari ba. Yace yaran dankali aka rika basu da ruwa lokacin suna tsare. ” I think it is just being ridiculous because how can anybody do this? then people must be heartless,” Shehu said when asked for his reaction to claims that the kidnap was staged on Channels Television breakfast programme, Sunrise Daily.   “These young people were fed once on raw potato and drips of water for...
Duk me shakkar kokarin gwamnatin mu na samar da tsaro to kawai me son tada fitinane>>Garba Shehu

Duk me shakkar kokarin gwamnatin mu na samar da tsaro to kawai me son tada fitinane>>Garba Shehu

Siyasa
Kakakin shugaban kasa, Muhammadu Buhari,  Malam Garba Shehu ya bayyana cewa, ceto daliban Kankara alamace da ke nuna cewa gwamnatin tarayya a tsaye take wajan ganin ta magance matsalar tsaro.   Yace hatta wanda ba dangin wadannan yara ba, su  yi matukar farin ciki da ceto yaran, kuma ga duk mutane masu tunani me kyau ya kamata su yi farin ciki da hakan.   Yace amma akwai wanda ke da matsala masu son saka damuwa a tsakanin al'umma wanda ke shakkun kokarin gwamnatinsu na kawar da matsalar tsaro.   Ya bayyana hakane a sanarwar da ya fitar Jiya, Lahadi inda yace gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari tana da kwararru dake taimaka mata wajan magance matsalar tsaro a kasarnan. FIVE TAKEAWAYS FROM THE SAFE RETURN OF 344 KANKARA SCHOOLBOYS By Garba She...
A yi hakuri cewar da na yi yara 10 ne kawai aka sace a Kankara>>Garba Shehu

A yi hakuri cewar da na yi yara 10 ne kawai aka sace a Kankara>>Garba Shehu

Siyasa
Kakakin shugaban kasa,  Malam Garba Shehu ya bada hakuri kan cewar da yayi yara 10 ne kawai aka sace a Kankara.   Shehu ya bada hakurinne a shafinsa na sada zumunta. Dalibai sama da 300 ne aka sace a Kankara amma daga baya aka ganosu.   Da yake martani, Garba Shehu yace ba niyyarsa bace ya nuna rashin muhimmanci kan daliban ko kuma sace su ba. Garba Shehu yayi rokon a karbi wannan tuba nashi da yayi. “I apologise for the incorrect communication citing that only 10 students were kidnapped at the science school, Kankara,” he wrote.   This communication of numbers was provided by persons that should ideally know. These numbers were seen to conflict with what was available at that time.   “Please understand that this communication was in no wa...
Wannan Hoton na Garba Shehu ya jawo cece-kuce sosai

Wannan Hoton na Garba Shehu ya jawo cece-kuce sosai

Uncategorized
Hoton kakakin shugaban kasa, Malam Garba Shehu na yunkurin rungumar wata Mata ya jawo cece-kuce sosai a shafukan sada zumunta.   Wani me sunan, Isa Khamisu Madaci ne ya wallafa hoton a shafinsa na sada zumunta inda yace, da irin wannan ta yaya zamu yi tsammanin abin kirkiki? Inda ya kara da neman gafarar Allah.   Da dama sai sun bayyana mabanbanta ra'ayoyi akan Hoton.  
Ba mu taba karbar izini daga sojoji ba>>Mazauna garin Zabarmari ga Garba Shehu

Ba mu taba karbar izini daga sojoji ba>>Mazauna garin Zabarmari ga Garba Shehu

Tsaro
Mazauna garin Zabarmari na jihar Borno sun caccaki babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, Garba Shehu, kan kalaman da ya yi game da kashe manoman shinkafa a cikin al’umma. A cewarsu, Kakakin Shugaban kasar ya kamata kawai yayi shiru a maimakon haka, ya kara da cewa ba su taba karbar izini daga sojoji ba kafin su tafi gonar su. Malam Hassan, tsohon Shugaban kungiyar manoman shinkafa a Zabarmari, ya ce abin takaici ne a ce Shehu ya yi irin wadannan kalaman, kamar yadda Aminiya ta ruwaito. Shehu ya bayyana cewa manoman da aka kashe ba su taba samun izini daga sojoji ba don zuwa gona. Da yake magana da BBC Hausa, Garba ya ce duk da cewa ba ya zargin wadanda lamarin ya shafa da afkuwar lamarin, amma dole ne a fadi gaskiya. ...
An bukaci Shugaba Buhari ya kori Garba Shehu daga aiki saboda kalaman rashin tausai ga manoman da Boko Haram suka kashe

An bukaci Shugaba Buhari ya kori Garba Shehu daga aiki saboda kalaman rashin tausai ga manoman da Boko Haram suka kashe

Uncategorized
Shugaban kungiyar dake ikirarin ganin an yi mulki na gari, CAGG, Olusegun Bamgbose ya bayyana cewa ya kamata shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kori Garba Shehu daga aiki saboda kalaman raahin tausai akan manoman da Boko Haram suka kashe.   Bamgbose ya bayyana cewa abin takaicine, Kakakin shugaban kasa maimakon ya yayyafa Ruwa akan lamarin sai ma kara batashi yayi.   Bamgbose ya kuma yi kira ga gwamnati data tallafawa iyalan wanda lamarin ya rutsa dasu. It’s so unfortunate that the Presidency is harbouring such an unscrupulous fellow. Were the farmers informed not to harvest or cultivate without the permission of the Army?   “This Buhari government is a very big disappointment. How could a Senior Special Assistant to the President make such a reckles...
Dalilin da yasa Buhari bai kori shugabannin tsaro ba>>Garba Shehu Yayi Bayani Dalla-Dalla

Dalilin da yasa Buhari bai kori shugabannin tsaro ba>>Garba Shehu Yayi Bayani Dalla-Dalla

Uncategorized
A cewar Shehu, shugaban na da hurumin nadawa ko kuma sallamar kowane daga cikin shugabanin hafsosin tsaron na kasar, inda ya kara da cewa shugaban yana rike da shugabannin rundunonin ne matukar dai ya gamsu da ayyukan su. Mummunan kisan manoman shinkafa akalla 43 a Zabarmari da ke cikin Karamar Hukumar Jere ta Jihar Barno a ranar Asabar da ta gabata ya haifar da sabon kira ga korar shugabannin tsaron. Dangane da kiran da ‘yan Najeriya da dama suka yi, wadanda kuma ke son shugaban ya sauya fasalin tsarin tsaron kasar, Shehu ya ce shawarar korar ko rike kowane shugaban hafsoshin gaba daya na ga shugaban ne. Yayi magana ne a daren Litinin a wata hira da gidan talabijin na Arise TV wanda jaridar The PUNCH ke lura dashi. Mai magana da yawun shugaban kasar ya ce, “Ni ban sani...
Kisan Manoma: Ina da Tausai>>Garba Shehu Yayi karin haske kan kalamansa

Kisan Manoma: Ina da Tausai>>Garba Shehu Yayi karin haske kan kalamansa

Uncategorized
Kakakin shugaban kasa, Malam Garba Shehu yayi karin haske kan kalaman da yayi a baya na cewa, ba'a baiwa Manoman da Boko Haram suka kashe Izinin komawa gonakinsu ba.   Kalaman nasa sun jawo cece-kuce sosai inda da dama suka rika sukarsa da rashin nuna tausai ga wanda lamarin ya rutsa dasu. Saidai Garba Shehu ya bayyana cewa shi Mutum me me tausai sosai. Yace maganar da yayi a BBC tambayace ya amsa kan cewa ko jami'an tsaro sun bada izinin a koma gonaki a yankin da lamarin ya faru? Yace amsar itace a'a.   Yace a duk sanda wani lamari ya faru irin wannan ya kamata a duba yanda za'a yi dan ganin cewa bai sake faruwa ba. Yace wannan dalili ne yasa yayi wannan magana.
Shin Manoma da BokoHaram suka Kashe sun sami izinin soja kafin su dawo da ayyukan Noma a yankin?>>Garba Shehu Ya Tambaye a Lokacin Hirar BBC

Shin Manoma da BokoHaram suka Kashe sun sami izinin soja kafin su dawo da ayyukan Noma a yankin?>>Garba Shehu Ya Tambaye a Lokacin Hirar BBC

Uncategorized
Babban mataimaki na musamman kan harkokin yada labarai ga Shugaba Muhammadu Buhari, Garba Shehu, ya dora alhakin mutuwar manoman shinkafa 43 da Boko Haram ta kashe a kauyen Zabarmari na Jihar Borno, kan gazawar da suka yi na samun izinin soja kafin su yi aiki a filin. Shehu ya fadi haka ne lokacin da yake zantawa da BBC kan mummunan lamarin da ya faru a karshen mako. “Gaskiya ya kamata a fada. Shin akwai wani izinin na soja daga sojoji waɗanda ke da iko da yankin? Shin wani ya nemi a ci gaba da aiki? ” Mai taimaka wa shugaban kan yada labarai ya yi ikirarin cewa manoman ba su sami umarnin sojojin Najeriya ba kan tabbatar da wannan yankin kafin gudanar da aikinsu na noma, kuma a saboda haka sun bar sojoji cikin duhu kafin masifar ta auku. “Don haka daidai, duk waɗannan wur...