
Vinicius ya haskaka yayin da Bale ya ciwa Madrid kwallo a wasanta da Levante
Vinicius ya zamo dan wasan Real Madrid na biyu daya ci mta kwallaye biyu bayan ya shigo wasa daga benci tun bayan Chicharito a shekarar 2014, yayin da kuma ya zamo dan Brazil na farko daya yi hakan bayan Neymar a shekarar 2014.
Vinicius yaci kwallayen ne bayan Bale ya ciwa Madrid kwallon farko yayin da suka raba maki da Levante a karshen wasan bayan sun tashi daci 3-3.
Angel Correa kuwa ya taimakawa Athletico Madrid da kwallo guda a minti na 39 ta lallasa Elche daci 1-0 inda ta dare saman teburi gasar La Liga.
Vinicius shines as Gareth Bale scores for Real Madrid in their match against Levnte
Vinícius Júnior is the first substitute to score a brace for Real Madrid in La Liga since Chicharito against Deportivo in September 2014 and the first Brazilian to do so in the...