fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Garkua da Mutane

Aikin Shedan ne, inji Makwabcin da aka kama ya hada baki da ‘yan Bindiga suka sace matar makwabcinsa a Adamawa

Aikin Shedan ne, inji Makwabcin da aka kama ya hada baki da ‘yan Bindiga suka sace matar makwabcinsa a Adamawa

Uncategorized
Wani mutum, Buba Muhammad ya amsa laifinsa na hada baki da 'yan Bindiga aka sace matar makwabcinsa da danta dan watanni 8.   Lamarin ya farune a Yulde Pate dake karamar hukumar Yola, a jihar Adamawa. Ya amsa laifinsa ne a jiya, Laraba yayin da 'yansanda suka gabatar gashi. Yace 'yan Bindigar sun sameshi inda ya kuma bayyana musu cewa makwabcinsa, Aliyu Sulaiman na da dan uwa babba a gwamnati kuma zai bada kudin fansa da yawa. Ya kara da cewa shine ma ya baiwa masu garkuwa da mutanen shawarar su dauki matar da danta dan za'a fi biyan kudi da yawa akansu.   Yace sun masa alkawarin Dubu 60 daga kudin fansar da aka basu inda yace amma bai san me ya sameshi ba yawa makwabcinsa wannan aika-aika saboda mutumin kirki ne. Daga karshe dai yace sharrin shedanne inda ya ne...