fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Garry Neville

“Chelsea ta shirya lashe kofin gasar Firimiya bayan ta rike Liverpool sun tashi wasa daci 1-1”>>Garry Neville

“Chelsea ta shirya lashe kofin gasar Firimiya bayan ta rike Liverpool sun tashi wasa daci 1-1”>>Garry Neville

Wasanni
Kungiyar zakarun nahiyar turai wato Chelsea ta cigaba da jajircewa a wannan kakar inda rike Liverpool a Anfield ta tabbatar da cewa jan katin da James ya samu bai sa ta fara shan kashi ba a kakar bana. James ya samu jan katin ne bayan ya tan kwallon da hannunsa inda aka baiwa Liverpool bugun daga kai sai mai tsaron raga wadda Mohammed Salah yayi nasarar ci. A karshe dai Chelsea ta fusata ta rike Liverpool ta tsira da maki guda wanda hakan yasa Neville ke jin cewa ta shirya lashe kofin Firimiya yayin data bar Liverpool cikin kokonto. Chelsea showed Premier League title-winning qualities in Liverpool draw, says Gary Neville European champions Chelsea dug deep to put on a defensive masterclass as Thomas Tuchel's side ensured their unbeaten start to the season was not derailed by R...