fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Gas

Aikin Shimfida Bututun Gas daga Kogi zuwa Kano ne irinsa mafi girma a Najeriya

Aikin Shimfida Bututun Gas daga Kogi zuwa Kano ne irinsa mafi girma a Najeriya

Siyasa
A yaune shugaban kasa,Muhammadu Buhari ke kaddamar da aikin shimfinda bututun maan gas da zai taso daga jihar Kogi zuwa Kano.   Mahukunta sun bayyana cewa idan aka kammala aikin zai taimaka wajan kara yawan Iskar Gas da ake amfani da ita a Najeriya. Hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad ya bayyana cewa aikin idan aka kammalashi shine irinshi na farko mafi girma a Najeriya. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1277724004573421571?s=19 Shugaba Buhari zai kaddamar da fara aikinne ta hanyar sadarwa zamani a yau.