fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Gasar Kamun Kifi ta Argungu

Wanda yayi nasara a gasar kamun kifi ta Argungu ya samu kyautar Miliyan 10, Motoci 2 da Kujerun Hajji 2

Wanda yayi nasara a gasar kamun kifi ta Argungu ya samu kyautar Miliyan 10, Motoci 2 da Kujerun Hajji 2

Nishaɗi
Mutumin da yayi nasara a gasar Kamun kifi ta Argungu da aka yi a jihar Kebbi, Malam Abubakar Ya'u wanda ya fito daga karamar hukukar Augie ne.   Ya samu kyautukan Miliyan 10 da motoci 2 zan kujerun hajji 2.   Shine ya kamo Kifi mafi girma a gasar.   Rahoton kamfanin dillancin Labarai na Najeriya(NAN) ya bayyana cewa masunta Dubu 50 ne suka shiga gasar me dumbin kayatarwa.