fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Gasar Rawar Ma’aurata

Gasar Rawar Ma’aurata:Kalli bidiyon Wannan Megidan daya ba Matarsa ATM ta ciri ko nawa take so

Gasar Rawar Ma’aurata:Kalli bidiyon Wannan Megidan daya ba Matarsa ATM ta ciri ko nawa take so

Nishaɗi
Gasar Rawar Ma'aurata da ta zama ruwan Dare a Arewa na ci gaba da daukar hankula inda inda ma'auratan ke fitowa sa salo kala-kala.   A wannan bidiyon na kasa, bayan da uwargida ta masa rawa, megidan ya fesheta da turare sannan ya dauki katin Ajiyar kudinsa na Banki,ATM ya kuma bata. Gasar dau ta zamu yabo a wajan wasu yayin da wasu kuma suka soketa.