fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Gasar yiwa Miji Rawa

Gasar Yiwa Miji Rawa: Yanda wannan matar tawa mijinta rawa a wannan Bidiyon ya fi kowanne daukar Hankali

Gasar Yiwa Miji Rawa: Yanda wannan matar tawa mijinta rawa a wannan Bidiyon ya fi kowanne daukar Hankali

Nishaɗi
A yayin da ake tunin an zo karshen gasar yiwa miji rawa da akewa take #Husbanddancechallenge ta hanyar amfani da wakar Hamisu Breaker ta Jarumar Mata, wasu sabbin bidiyon sai kara bayyana suke.   Wannan Bidiyon kam abin ba'a cewa komai irin yanda matar tai tawa mijinta kwarkwasa, ga yara kuma gefe guda a zaune. A hirar da BBChauda ta yi da Hamisu Breaker a jiya,Adabar, 30 ga watan Mayu, ya bayyana cewa yana farin ciki da yanda wakar tashi ta samu karbuwa amma saka bidiyon rawar da mata kewa mazajensu idan an dawo bangaren addini ka iya zama ba daidai ba amma dai a karshe Breaker yace ya barwa malamai wannan fannin dan ba nashi bane.   Kalli bidiyon a kasa: