fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Gawa

Bidiyo yanda aka tono gawar wani mutum da ya mutu shekara guda amma bata lalace ba kuma yana numfashi

Bidiyo yanda aka tono gawar wani mutum da ya mutu shekara guda amma bata lalace ba kuma yana numfashi

Uncategorized
Wannan bidiyon ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta bayan da aka ji cewa wani tsoho ne da ya mutu shekara 1 aka tonoshi amma kuma yana numfashi.   Lamarin ya farune a Umuoji, Amucha dake jihar Imo. Makarar da mamacin ke ciki ta fara lalacewa amma ga jikinsa bai lalace ba sannan wanda ke wajan sunce yana numbashi.   Rahoton yace mamacin ya mutu ne a 20 ga watan Nuwamban shekarar 2019.   Wani dake wajan ya bayyana cewa an tono mamacinne saboda inda aka binneshi ba fikinsa bane kuma suna tunanin gawar tasa ba zata samu saidaba shiyasa aka toneshi dan canja masa kabari.   Wanda ke wajan sun rika bayyana mamaki da al'ajabi game da lamarin.   https://youtu.be/HfBZMfJiPPw Villagers in Umuoji, Amucha, Imo state, were left in s...