fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Gawayi

Yanda ake amfani da gawayi wajan cire kuraje da gyaran Fuska, da sauransu

Yanda ake amfani da gawayi wajan cire kuraje da gyaran Fuska, da sauransu

Uncategorized
Mafi yawan lokuta mutane kan yiwa Gawayi kallan abun banza kai wasu kan Dauki Gawaki a matsayin bama shi da wani Amafani. Wasu kuwa Sun Dauki Amfanin Gawayi shine girka abinci ko ko Jin Dumi a lokutan sanyi, a tunanin su wannan shine iya Amfanin sa. Sai dai abun ma iya cewa sam ba haka bane, hakika gawayi yana da matukar amfani kama ga amfani da muke dashi  na yau da kullum kai harma ga lafiyar jikin mu. Kadan Daga cikin wasu Al'fanun da Gawayi kedashi. MAGANIN KURAJE DA GYARA FUSKA Da farko za'a daka gawayi akwaba da zuma a shafa afuska, bayan minti 30 awanke. MAGANIN KORE WARI idan daki ko wani lungu a cikin gida na wari ko cikin takalmi, asa gawayi aciki zaidaina. MAGANIN HANA RUBEWA idan ba aso 'ya'yan itace su rube da wuri, sai asa su acukin g...