fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Gaya

Hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad da Hadin Gwiwar Jami’ar Bayero ya samarwa Garinshi na Gaya abin wanke hannu

Hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad da Hadin Gwiwar Jami’ar Bayero ya samarwa Garinshi na Gaya abin wanke hannu

Uncategorized
A jiyane dai muka ji labarin yanda hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad ya samar da kayan tallafi da suka hada da kayan abinci da Abin rufe fuska a mahaifarshi ta Gaya dake jihar Kano.   A wannan karin ma bashir ya sake yin wani yunkurin inda ya hada hannu da jami'ar Bayero dake Kanon ta hannun gidauniyarshi ta Bashir Ahmad Foundation inda suka samar da abin wanke hannu wanda aka kai Gaya.   Dan jarida, Mubarak Umar Gambari ya bayyana cewa, an shirya rabawa Abin wanke hannun Dubu 1 a Asibitin gaya. https://twitter.com/Mubarack_Umar/status/1260546892414451712?s=19 Ya kara da cewa, Ana kuma shirin samar da Abin wanke hannun yanda mutane Dubu 2 zasu Amfana.