fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: George Floyd

Liverpool sun ba George Floyd goyon baya yayin da Marcus Rashford da Jadon Sancho suka ayi kiran a yi adalci

Liverpool sun ba George Floyd goyon baya yayin da Marcus Rashford da Jadon Sancho suka ayi kiran a yi adalci

Wasanni
Wasu daga cikin yan wasan kungiyar Liverpool wanda suka hada da James Milner, Virgil Van Dijk, da Robertson sun saka hoton tawagar tasu a shafukan su na twitter yayin da suka tsugunna da gwaiwowin su guda daya a tsakiyar filin wasan su, kuma suka rubuta hadin kai yana da karko rayuwar masu bakar fata. Shima dan wasan tsakiya na kungiyar Manchester United Marcus Rashford ya bayyana cewa " yanzu jama'a sun raba kawunan su fiye da yadda suke a da " yayin da yayi maganar akan wariyar launin fata. Yace abin da yasa kwana biyu bai yi magana shine yana nazarin yadda za'a bulluwa lamarin daya saka duniyar cikin rikici ne. Abokin aikin shi na ingila Jadon Sancho shima ya bayyana wata riga wadda aka rubuta " a yiwa George Floyd adalci " bayan ya ci kwallo a wasan da suka buga ranar 31 ga w...