fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Georgina Rodriguez

Kalli kayatattun hotun da Ronaldo yayi tare da budurwar sa a kayataccen jirgin ruwan shi mai farashin Euros miliyan 15

Kalli kayatattun hotun da Ronaldo yayi tare da budurwar sa a kayataccen jirgin ruwan shi mai farashin Euros miliyan 15

Wasanni
Cristiano Ronaldo ya fita yawon shakatawa tare da budurwar sa Georgina Rodriguez a wani kayataccen jirgin ruwan shi mai farashin euros miliyan 15, yayin da kuma yake shirin buga wasan su na gaba. Juventus zasu kara da kungiyar Leece anjima wanda ake tunanin cewa wasan zai ba tawagar Maurizio Sarri wahala. Ronaldo ya buga gabadaya wasannin Juventus tun da aka cigaba da buga wasannin kasar Italia, kuma saboda haka ne ya dauki wani matsakaicin hutu domin ya shakata tare da budurwar sa. Georgina ta saka kayatattun hotunan data dauka tare da Ronaldo yayin da suka fita yawon shakatawar a shafin ta na Instagram. Kayataccen jirgin Ronaldo din yana da dakin motsa jiki a cikin sa da kuna dakin wanka. https://www.instagram.com/p/CB2jzeBqA2_/?igshid=1r6y20dfixeqk Ronaldo yana bukatar ...