fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Georginio Wijnaldum

Wijnaldum ya zamo dan wasan Netherland mafi yawan kwallaye a tarihi bayan cin kwallaye a wasan da suka lallasa Northe Macedonia daci 3-0

Wijnaldum ya zamo dan wasan Netherland mafi yawan kwallaye a tarihi bayan cin kwallaye a wasan da suka lallasa Northe Macedonia daci 3-0

Wasanni
Netherland ta cigaba da zira kwallaye a wasannin Group na gasar Euro inda ta doke North Macedonia daci 3-0. Netherland ta kasance tana kokaro sosai a gasar ta Euro 2020 kuma ta doke Ukraine da Austria inda ta kasance a saman teburin Group C. Memphis Depay ne ya fara cin kwallo a wasan da suka doke North Macedonia kafin Wijnaldum ya kara ci mata kwallaye biyu. Kuma kwallayen da Wijndum yaci sun sa ya zamo dan wasa Netherland mafi yawan kwallaye a tarihi, inda yaci 25 a wasanni 78 kuma ya wuce Van Basten wanda yaci 24 a wasanni 58.   Wijnaldum surpasses Van Basten as Netherland beat North Macedonia 3-1 Netherlands are on an unprecedented goalscoring run following their 3-0 win against North Macedonia on Monday. Frank de Boer's men have a perfect record in Euro 2020, hav...
Wijnaldum ya bayyana dalilin da yasa yayi burus da Barcelona ya koma Paris Saint Germain

Wijnaldum ya bayyana dalilin da yasa yayi burus da Barcelona ya koma Paris Saint Germain

Wasanni
Barcelona ce kungiyar da ake sa ran Wijnaldum zai koma domin yayi aiki tare da dan kasar shi Ronald Koeman bayan kwantirakin shi ya kare a Liverpool. Amma a karshe ya koma PSG, kuma da aka tambaye dalili ya bayyana cewa Paris tafi Barcelona gaggawa a wurin yarjejeniya. Inda ya kara da cewa shi kanshi yayi tunanin Barcelona zai koma domin sune kadai suke harin siyan shi a farko, amma sun dauki tsawon makonni hudu suna ganawa ba tare da sun kammala yarjejeniya ba. Ita kuma Paris Saint Germain sun kammala cikin kankanin lokaci sannan suna ganawa da shi akai akai. Wijnaldum speaks out on PSG move After leaving Liverpool at the end of the season, the Netherlands international was widely expected to join Barca and play under his compatriot Ronald Koeman. Asked why he decided to...
PSG ta tabbatar da siyan Wijnaldum da kwantiraki izuwa shekarar 2024

PSG ta tabbatar da siyan Wijnaldum da kwantiraki izuwa shekarar 2024

Uncategorized
Kungiyar Paris Saint Garman ta tabbatar da siyan Georginio Wijnaldum a kyauta bayan kwantirakin shi ya kare a Liverpool. Kungiyar Barcelona ce ake kyautata zaton zata siya dan wasan tsakiyar na kasar Netherland, amma yanzu ya koma PSG bayan ganawa da Mauricio Pochettino. Kocin PSG Mauricio Pochettino ya taka muhimmiyar rawa wurin siyan dan wasan mai shekaru 30 domin yana so ya kasance a tawagar sa. Wani babban abinda yasa ya koma Paris Saint Germain shine ta ninka mai albashin da Barcelona take niyyar bashi idan ta siye shi. DONE DEAL! PSG SIGN WIJNALDUM UNTIL 2024! It's official - Paris Saint-Germain have confirmed the signing of Georginio Wijnaldum as a free agent following his departure from Liverpool. The Dutch midfielder had looked to be on his way to Barcelo...