fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Gerd Muller

Bayern Munich ta tabbatar da mutuwar tsohon gwarzon dan wasanta Gerd Muller dan shekara 75

Bayern Munich ta tabbatar da mutuwar tsohon gwarzon dan wasanta Gerd Muller dan shekara 75

Wasanni
Gerd Muller ya bugawa kasarsa ta yammacin Jamus wasanni 62 inda yaci mata kwallaye 68 hadda kwallon data sa kasar ta lallasa Netherland daci 2-1 ta lashe kofin duniya a shekarar 1974. Muller yaci kyautar Golden Boot na gasar kofin duniya a shekarar 1970 inda yaci kwallaye 10, kuma yaci kwallaye 365 a wasanni 427 na gasar Bundesliga da kuma kwallaye 66 a wasanni 74 na gasar nahiyar turai a shekaru 15 daya kwashe yana taka leda a Bayern Munich. Muller ya kasance yana rike da tarihin dab wasan daya fi cin kwallaye masu yawa a shekara guda bayan daya ci 85 a shekarar 1972, kafin Messi ya karya mai tarihin a shekarar 2012. Kuma kafin bikin zagayowar ranar haihuwarsa na shekarar 2015 ya kamu da cutar kwakwalwa inda matarshi Uschi da yarinyar shi Nicole suke jinyar shi. Gerd Muller:...