fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Germany

Jamus ta lashe kofin European Championship na yan wasa masu kasa da shekaru 21 bayan ta doke Portugal a wasan karshe

Jamus ta lashe kofin European Championship na yan wasa masu kasa da shekaru 21 bayan ta doke Portugal a wasan karshe

Wasanni
Kasar Jamus ta lashe kofin gasar European Championship na yan wasa masu kasa da shekaru 21 bayan doke Portugal daci 1-0. Dan wasan gaba na Manchester City Lukas Nmecha ne yayi nasarar cin kwallon a minti ma 49 wanda hakan yasa Jamus ta lashe kofin na yan wasa masu kasa da shekaru 21 karo na uku. Tawagar Jamus yanzu ta lashe kofin karo na biyu a cikin uku da suka gabata inda a shekarar 2019 ne Sifaniya ta doke ta daci 2-1 ta lashe kofin.   Germany win U21 European Championship by taking down Portugal in final Germany won the Under-21s European Championship on Sunday with a 1-0 victory over Portugal. A 49th-minute strike from Manchester City forward Lukas Nmecha proved all Die Mannschaft needed to secure their third U21 trophy. The group has now secured the Euro cro...
Kasar Jamus ta sassauta dokar zaman gida amma duk da haka an buga wasan kwallon kafa kusan ba tare da yan kallo ba

Kasar Jamus ta sassauta dokar zaman gida amma duk da haka an buga wasan kwallon kafa kusan ba tare da yan kallo ba

Wasanni
Jiya ranar sati 16 ga watan mayu aka cigaba da buga wasannin gasar Bundesliga tare da bin dokokin da aka tsara masu. Suma hukumar Premier  League suna shirin cigaba da wasannin nasu a watan yuni, amma sai dai suna cecekuce akan buga wasannin ba tare da yan kallo ba. Duk da cewa kasar jamus ta sassauta dokar zaman gida ranar juma'a kuma taba masu gidajen cin abinci da sauran su damar cigaba da ayyukan su, an cigaba da buga wasan kwallon kafa ba kusan tare da yan kallo ba. Saboda mutane guda 300 ne kacal aka bari suka shiga filin wasan, kuma kafin su shiga sai da suka rufe fuskokin su kuma aka auna zafin jikin su.