fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Gerrard Pique

Idan har sababbin yan wasa zasu sa Barcelona ta samu cigaba to zan zamo dan wasa na fako da zai sadaukar ya bar kungiyar>>Pique

Idan har sababbin yan wasa zasu sa Barcelona ta samu cigaba to zan zamo dan wasa na fako da zai sadaukar ya bar kungiyar>>Pique

Wasanni
Barcelona basu yi kokari ba kwata kwata a garin Libson ranar juma'a a wasan quarter final na gasar Champions League, yayin da zakarun gasar Bundlesliga suka cisu har kwallaye 8 a wasa guda, kuma wanna ba shine karo na farko da aka ci Barcelona kwallaye 8 a wasa guda ba saboda Sevilla ta yi masu hakan a shekara ta 1946 watan afrilu. Pique, wanda yana daya daga cikin yan wasa da suka taimakawa Barcelona ta lashe kofin Champions League a shekara ta 2009 karkashin jagorancin Pep Guardiola ya bayyana bakin cikin shi akan sakamakon wasan kuma har yace zai barin kungiyar idan har hakan zai sa ta samu cigaba. Bayan an tashi wasan, Pique ya bayyana cewa wasan ba yi masu dadi ba, sunji kunya kuma ba zai yiyu su cigaba da buga wasa haka ba saboda wannan na shine karo na farko ba. Wannan s...