fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Ghana

Duk wanda matarsa ke tsotsar mai al’aura, Dan Luwadi ne>>Fasto Yayi Gargadi

Duk wanda matarsa ke tsotsar mai al’aura, Dan Luwadi ne>>Fasto Yayi Gargadi

Auratayya
Wani babban Fasto dan kasar Ghana, Apostle Solomon Asare Sarkodie yayi gargadin cewa duk wanda ya yadda matarsa na tsotsar masa al'aura to dan luwadi ne.   Faston yayi Allah wadai da 'yan luwadi inda yace lamarin na shiga cikin al'ummar Ghana, Sannu a Hankali.   Yace bawai sai namiji yayi lalata da namiji ko kuma mace ta yi lalata da mace bane ake ce musu 'yan Luwadi. Yace Allah baya son abinda wasu ke yi na baiwa matansu al'aurarsu suna tsotsa.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Okay FM da GHbase ta ruwaito. “And the men, instead of having normal sexual relations with women, burned with lust for each other. Men did shameful things with other men, and as a result of this sin, they suffered within themselves the penalty they deserved.” he n...
Shugaban Ghana, Nana Akufo-Addo ya sake lashe zabe

Shugaban Ghana, Nana Akufo-Addo ya sake lashe zabe

Siyasa
Hukumar zaɓen Ghana ta sanar da cewa shugaban ƙasar mai ci Nana Akufo-Addo ne ya lashe zaɓen ƙasar inda ya yi nasara a kan babban abokin hamayyarsa tsohon Shugaba John Dramani Mahama. Shugaba Nana Akufo Addo ya yi nasara da kashi 50.8 cikin 100 a cewar shugabar hukumar zaɓen Jean Mensa. Alƙaluman sun nuna cewa Nana Akufo-Addo na jam'iyyar NPP ya samu ƙuri'a 6,730,413. Shi kuma John Dramani Mahama na jam'iyyar NDC ya samu ƙuri'a 6,214,889 wato kashi 47.36 cikin 100. Fiye da mutum miliyan 17 ne suka kaɗa kuri'unsu a zaben. Zaɓen shi ne na farko da Ghana ta yi da na'ura, wani abu da ƴan ƙasar za su yi alfahari da shi. Akufo-Addo zai ci gaba da shugabancin ƙsar a karo na biyu.
Da Duminsa:Tsohon shugaban kasar Ghana Rawlings ya mutu

Da Duminsa:Tsohon shugaban kasar Ghana Rawlings ya mutu

Siyasa
Coronavirus/COVID-19 ta yi sanadiyyar mutuwar tsohon shugaban kasar Ghana, Jerry Rawlings.   Tsohon shugaban ya mutu a wani Asibiti dake babban birnin kasar, Accra Ghana. A yau, Alhamis. Rawlings ya mulki Ghana daga 1981 zuwa 2001. Yayi  mulkin soja a shekarar 1992 inda daga baya ya koma yayi mulkin Dimokradiyya na tsawon wa'adi 2.
Shugaban kasar Ghana ma yayi magana kan zanga-zangar SARS

Shugaban kasar Ghana ma yayi magana kan zanga-zangar SARS

Siyasa
Shugaban Ghana Nana Akufo Addo, ya yi kira da a shawo kan rikicin da ya biyo bayan zanga-zangar End SARS cikin lumana. Ya wallafa hakan ne a shafinsa na twitter, in da yace ya yi magana da shugaba Muhammadu Buhari na Najeriyar ta waya, kuma ya masa alkawarin yin garambawul a tsarin ayyukan 'yan sanda. Nana Akufo Addo, ya kuma bayyana cewa duk wani mataki na kisan jama'a ba abin karbuwa bane, ''don haka jami'an tsaro su mutunta rayukan jama'a'' Ya kuma mika ta'aziyyarsa ga dangin wadanda aka hallaka. ''I join all well-meaning persons in calling for calm, and the use of dialogue in resolving the #EndSARS impasse in Nigeria. I have spoken with President Buhari, who is committed to this end, and has begun the processes that will lead to reform.   Violence, be it on the p...
‘Yan kasuwar Najeriya sun yi zanga-zangar kin amincewa da hukumomin Ghana suka yi na bude shagunan da aka kulle

‘Yan kasuwar Najeriya sun yi zanga-zangar kin amincewa da hukumomin Ghana suka yi na bude shagunan da aka kulle

Siyasa
Kungiyar 'yan kasuwar Najeriya NUTAG mazauna Ghana sun gudanar da zanga-zangar kin bude shagunann su da hukumomi a kasar su kai. Shugaban NUTAG, Mista Chukwuemeka Nnaji, wanda ya jagoranci zanga-zangar, ya fada wa Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN) a wata hira ta wayar tarho cewa hukumomin Ghana sun ki bude shagunansu tun daga shekarar 2019. A cewar sa, hukumomin kasar sun ki bude shagunann duk kuwa da ganawar da a ka yi da manyan jami'an gwamnatin kasar dana Najeriya. Haka zalika ya bayyana cewa, sun gudanar da zanga-zangar ne domin matsawa gwamnatin kasar domin su bude shagunan na su. Da take karbar masu zanga-zangar mista Easter wadda take a matsayin shugaban jindadi da wal'walar 'yan kasuwar a Ghana ta tabbatarwa 'yan kasuwar cewa, Gwamnatin Najeriya na iya kokarinta...
‘Yan Bindiga sun kashe dan majalisa a kasar Ghana

‘Yan Bindiga sun kashe dan majalisa a kasar Ghana

Siyasa
An harbe wani ɗan majalisa a Ghana a safiyar Juma'a, a hanyarsa ta dawowa daga yaƙin neman zaɓe. Wasu 'yan bindiga har mutum shida ne suka kai hari ga Ekow Quansah Hayford, wanda shi ne ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Mfantseman, kamar yadda kafafen yaɗa labarai na ƙasar suka ruwaito. Wani da ya shaida lamarin ya bayyana cewa ɗan majalisan ya bayyana wa 'yan bindigan ko shi wanene wanda hakan ya sa 'yan bindigan suka harbe shi sau biyu inda suka zarge shi da jawo matsalolin da Ghana ke fuskanta a halin yanzu. Gidan rediyon Citi na ƙasar ya ruwaito cewa shi ma direban ɗan majalisar an harbe shi, kuma yana asibti yanzu haka yana karɓar magani, akwai sauran mutum uku da ke cikin motar waɗanda ba a taɓa su ba. Ana sa ran cewa ƙasar ta Ghana za ta yi zaɓenta a ranar 7 ga watan Dis...
An bukaci ‘yansandan kasar Ghana su rage yin Jima’i dan samun kuzarin aiki

An bukaci ‘yansandan kasar Ghana su rage yin Jima’i dan samun kuzarin aiki

Tsaro
Rundunar ƴan sandan Ghana ta bukaci jami'anta su rage yawan jima'i domin samn karfin da za su tunkari hayaniyar babban zaɓen kasar da za a gudanar a watan Disamba mai zuwa.   Kwamandan ƴan sandan yankin Accra na rundunar ƴan sandan, DCOP Afful Boakye-Yiadom ya ce kiran ya zama wajibi saboda yawan jima'i yana rage ƙarfi, kuma hakan zai yi tasiri a yunƙurin tabbatar da zaman lafiya lokacin zaɓe. "Ku rage yawan jima'i, muna buƙatar ƙwazo a lokacin zaɓe, don haka ina ba ku shawara ku rika cin abinci sosai, ku rage yawan jima'i domin ku samu ƙarfin da za ku iya aiki a lokaci da kuma bayan zaɓen 2020", a cewar DCOP Afful Boakye-Yiadom.   Ya bayyana haka ne a lokacin da jami'an ƴan sandan suke gudanar da atisaye domin tabbatar wa ƴan ƙasar cewa a shirye rundun...
Kuma fa haka kuka kulle iyakar kasarku>>Ghana ta mayarwa da Najeriya martani kan zargin cin zarafin ‘yan Najeriya

Kuma fa haka kuka kulle iyakar kasarku>>Ghana ta mayarwa da Najeriya martani kan zargin cin zarafin ‘yan Najeriya

Siyasa
Kasar Ghana ta mayarwa da Najeriya martani kan cin zarafin da Najeriyar ta yi zargin cewa anawa 'yan kasarta wanda tace ba zata dauka ba.   Ministan yada labarai, Lai Muhammad ya bayyana cewa Najeriya ba zata dauki cin kashin da kasar Ghana kema 'yan kasarta ba kuma zata dauki matakin Ramuwa. Hutudole ya ruwaito muku cewa 'yan Najeriya sun yi zanga-zanga a kasar Ghana kan kashe wani dan uwansu. Saidai a martanin kasar Ghana ta hannun ministan yada labaranta, Kojo Nkruma ta bayyana cewa hakan ba daidai bane, dalilin da yasa suka kakabawa 'yan Najeriya haraji shine suna taka dokar kasuwanci ta kasar da kuma kin biyan haraji da sayar da kaya marasa inganci. Hutudole ya ruwaito muku cewa Ghana tace ba wai 'yan Najeriya kasai bane ama dorawa wannan haraji ba duk 'yan kasar waj...