fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Gianluigi Donnarumma

“Idan har kaine babban mai tsaron raga a duniya to ba PSG ya kamata ka koma ba”>>Cassano ya fadawa Donnarumma

“Idan har kaine babban mai tsaron raga a duniya to ba PSG ya kamata ka koma ba”>>Cassano ya fadawa Donnarumma

Uncategorized
Tsohon dan wasan gaba na Real Madrid Cassano ya koka akan amincewar da Gianluigi Donnarumma yayi na komawa Paris Saint Germain. Inda ya bayyana cewa idan har yana takama shine babban mai tsaron raga a duniya to shin Munich da Madrid da Barca basa harin siyan shi?. Shekarun golan Munich Manuel Neuer 36 kuma idan har shi babban mai tsaron raga ne to kamata yayi ya koma Madrid ya maye Courtois ko kuma Barca ya maye gurbin Ter Stergen, amma ya koma PSG. A bayanan da Cassana yayi ya bayyana cewa ne kamata yayi ace Donnarumma ya koma daya daga cikin kungiyoyin nan uku akan PSG, amma duk da haka dai dan wasan mai shekaru 22 nada niyyar maye gurbin Keylor Nevas a kungiyar ta PSG.   Cassano: If you are the best goalkeeper in the world, you don't go to PSG Former Real Madrid forwa...
Mai tsaron ragar AC Milan Gianluigi Donnarumma na shirin gudanar da gwajin lafiyar shi akan komawa PSG karshen wannan makon

Mai tsaron ragar AC Milan Gianluigi Donnarumma na shirin gudanar da gwajin lafiyar shi akan komawa PSG karshen wannan makon

Wasanni
Rahotanni daga kasar Italiya sun bayyana cewa mai tsaron ragar AC Milan Gialuigi Donnarumma na shirin komawa kungiyar Paris Saint Germain a karshen wannan makon. Donnarumma ya kasance a AC Milan tun yarintar shi kuma babban golanta tun bayam daya fara buga mata wasa a shekarar 2015 yana dan shekara 16. Amma bayan buga mata wasabni 251 yana shirin barinta yayin da kwantirakin shi zai kare 30 ga watan yuni, inda dan wasan yake kwadayin lashe kofin gasar zakarun nahiyar turai. SportItalia da Sky Italia sun ruwaito cewa wakilin Donnarumma ya kammmala ganawa da PSG kuma dan wasan zai gudanar da gwajin lafiyar shi a karshen wannan makon yayin da yake tare da tawagar kasar shi ta Italiya. AC Milan goalkeeper Gianluigi Donnarumma set for PSG medical this weekend while on internatio...
Mai tsaron ragar AC Milan Gianluigi Donnarumma na shirin komawa PSG kyauta

Mai tsaron ragar AC Milan Gianluigi Donnarumma na shirin komawa PSG kyauta

Wasanni
Mai tsaron ragar AC Milan da kasar Italiya dan shakara 22 Gianluigi Donnarumma zai bar kungiyar kyauta a karshe wannan watan da zarar kwantirakin shi ya kare. Kungiyar AC Milan dake fafatawa a gasar Serie A tayi kokarin sabunta kwantirakin dan wasan nata na tsawon wasu watanni amma sun kasa daidaitawa da wakilin shi Mino Riola. Kuma Paris Saint German na harin siyan golan kyauta inda tayi mai kwantirakin shekaru biyar da albashin yuro miliyan 12 a kowace shekara, kuma zata yi nasarar siyan mai tsaron ragar idan har Barcelona bata karawa mai albashi ba ko kuma ta yi mai kwantiraki kamar irin na PSG. Donnarumma yanzu yana tare da tawagar kasar shi ta Italiya inda yake shirin gudanar da gwajin lafiyarsa a filin atisayi su na Coverciano, kafin wasan su na farko a gasar Euro wanda zasu...