
Ku kula kada ‘ya’yanku su shiga gidan yari, Maza na neman matasa kamar yanda ake neman ‘yan Mata a gidan yari
Dan fafutukar kare hakkin bil'adama, IG Wala da kwanan nan ya fito daga gidan yari ya baiwa iyaye shawarar cewa kada su yi sakaci da shari'ar matasan 'ya'yansu.
Yace yaga abin tashin hankali a gidan yari inda maza ke neman kananan yara kamar yanda ake neman mata.
Yace kuma su kansu masu aikin kula da gidan canja halin basu da ikon hanawa saboda abin ya wuce karfinsu.
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=10157140973687805&id=525812804
Yace mutane su kula kada a kai 'ya'yansu matasa gidan yari saboda gurine da ake aikata munanan laifuka da luwadi, yace a zamanshi, yayi iya bakin kokarinshi wajan ganin ya tseratar da wanda zai iya