fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Gini Wijnaldum

Jurgen Klopp yana gab da rasa muhimman yan wasan shi guda biyu da Barcelona take hari

Jurgen Klopp yana gab da rasa muhimman yan wasan shi guda biyu da Barcelona take hari

Wasanni
Liverpool bata siya yan wasa sosai ba a wannan kakar amma alamu na nuna cewa watakila ita ta rasa wasu daga cikin muhimman yan wasan ta bayan Barcelona ta kara dawowa kungiyar da neman yan wasa. Kuma rahotanni dagan kasar Sifaniya sun bayyana cewa sabon kocin Barca Ronald Koeman yana harin siyan Sadio Mane da kuma Gini Wijnaldum. Luiz Suarez da Philippe Coutinho sun samu nasara bayan sun koma Barcelona daga Liverpool kuma duk da cewa yanzu Barcelona tana cikin rikici, babu dan wasan da zata nema yaki amincewa saboda ita babbar kungiyar a tarihin wasan kwallon kafa, yayin da itama Liverpool ta kasance daya daga cikin mayan kungiyoyin wasan kwallon kafa a duniya. Gabadaya Sadio Mane da Gini Wijnaldum sun taba yin aiki tare da Ronald Koeman a baya, yayin da Mane yayi aiki da shi a kungi...