fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Gobarar Tankar Mai

Fashewar tankar dakon mai ta kashe mutane shida a Jihar Nija da safiyar yau

Fashewar tankar dakon mai ta kashe mutane shida a Jihar Nija da safiyar yau

Uncategorized
Fashewar wata tankar mai ya kashe mutane shida a Lapai, hedkwatar karamar hukumar Lapai da ke jihar Neja Fashewar ta auku ne da misalin karfe 3 na safiyar ranar Talata, a cikin wani cunkuson ababen hawa da ke hanyar Lambata-Lapai-Agaie-Bida. Shugaban karamar hukumar Muazu Jantabo ya tabbatar da faruwar lamarin. Six persons have been killed in a tanker explosion at Lapai in Lapai Local Government Area of Niger State. The incident happened in the early hours of Tuesday when two tankers collided before exploding in the state. This was confirmed to Channels Television by the Director-General of the State Emergency Management Agency, Ahmed Inga via the telephone. Mr Inga said at the time of filing the report he and his men were on their way to Lapai.
Gobarar Tankar Mai ta tashi a gadar Otedola dake Legas

Gobarar Tankar Mai ta tashi a gadar Otedola dake Legas

Siyasa
Wata tankar Mai ta yi hadari inda ta kama da wuta a gadar Otedole dake Legas.   Lamarin ya farune da safiyar yau inda Rahotanni suka nuna wasu motoci 2 ne suka yi taho mu gama.   Saidai zuwa yanzu babu Rahoton irin barnar da gobarar ta yi. https://twitter.com/Gidi_Traffic/status/1317330403162640384?s=19   https://twitter.com/Gidi_Traffic/status/1317335593274232832?s=19