fbpx
Monday, December 5
Shadow

Tag: Goodluck Jonathan

Jonathan ya ziyarci dan sandan dake tsaron shi a asibiti, bayan sunyi hatsari

Jonathan ya ziyarci dan sandan dake tsaron shi a asibiti, bayan sunyi hatsari

Breaking News
Tsohon shuganan kasar Najeriya, Goodluck Jonathan ya ziyayarci jami'in dake tsaron shi inspecta Gambo Joseph a asibiti wanda sukayi hadari a kusa da tashar jirgin sama ta Nnamdi Azikiwe dake Abuja. Jonathan ya bayyana farin cikinsa domin inspecta Gambo ya fara samun sauki yayin da kuma yace dayan mai tsaron nashi inspecta Michael Ebute ya samu sauki kuma an sallame shi. A ranar laraba ne sukayi wannan mummunan hadarin a kusa da tashar jirgin sama ta Nnamdi Azikiwe, wanda sanadiyyar hakan masu jami'ai biyi dake tsaron Jonathan suka rasa rayukansu.
Idan Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a APC bazan goyi bayansa ba>>Gwamna Wike

Idan Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a APC bazan goyi bayansa ba>>Gwamna Wike

Siyasa
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa idan tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a karkashin jam'iyyar APC ba zai goyi bayansa ba.   Yace duk da Jonathan daga kudu yake amma ba zaiwa jam'iyyar sa ta PDP angulu da kan zabo ba kuma shi baya nuna kabilanci.   Ya bayyana cewa, shima Jonathan din yasan haka. Ya fadi hakane a hirar da BBC Pidgin suka yi dashi a Port Harcourt. "I am a PDP member, if former President Goodluck Jonathan picks a ticket to run in my party, I will support him. I can't do anti-party. But if he picks a ticket to run in APC, I won't support him because I can't do anti-party. "He knows I won't support him in APC even if he is from the south. I don't do that kind of politics. It is ...
Yanda El-Rufai ya kala min sharri cewa wai nine ke daukar nauyin Boko Haram amma gashi har yanzu akwaita, kuma tana kashe mutane da yawa fiye da lokacin Mulkina>>Goodluck Jonathan

Yanda El-Rufai ya kala min sharri cewa wai nine ke daukar nauyin Boko Haram amma gashi har yanzu akwaita, kuma tana kashe mutane da yawa fiye da lokacin Mulkina>>Goodluck Jonathan

Siyasa
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa a shekarar 2014, Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kala masa sharri shi da tsohon shugaban CAN, Pastor Ayo Oritsejafor cewa sune ke daukar Nauyin Boko Haram.   Yace an zargesu da Daukar nauyin Boko Haram wai dan su rahe yawan mutanen Arewa, da kuma bata sunan Musulunci.   Yace El-Rufai ya wallafa a shafinsa na sada zumunta sannan kuma a Landan ma ya sake yin irin wannan maganar.   Jonathan ya bayyana hakane a cikin littafinsa na My Transition Hour, ya kuma bayyana cewa, yanzu shekaru bayan ya sauka daga Mulki, ga Boko Haram nan ta ci gaba inda ta kashe mutane da yin garkuwa da mutane fiye da lokacinsa. “A particular opposition politician, Nasir El-Rufai, who became the Governor of K...
Goodluck Jonathan yayi magana kan tsayawarsa takara a shekarar 2023

Goodluck Jonathan yayi magana kan tsayawarsa takara a shekarar 2023

Siyasa
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan yayi Magana kan tsayawarsa takara a shekarar 2023.   Ana ta dai jita-jitar cewa tsohon shugaban kasar, Goodluck zai tsaya takara a shekarar ta 2023 imda har ake rade-radin cewa zai koma jam'iyyar APC.   Saidai Jonathan a martaninsa kan wannan lamari yace shaci fadin wasu mutanene kawai. Ya kuma jinjinawa shugaba Buhari akan kokarin da yake kan tsaro.
Na yaba sosai da tsarin Shugaba Buhari na samar da tsaro>>Goodluck Jonathan

Na yaba sosai da tsarin Shugaba Buhari na samar da tsaro>>Goodluck Jonathan

Tsaro
Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa ya yaba da tsare-tsaren shugaban kasa, Muhammadu Buhari na samar da tsaro a Najeriya.   Ya bayyana hakane a yayin da ya kaiwa gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa ziyara.   Ya jawo hankalin gwamnoni, Jami'an tsaro da ma jama'ar gari gaba daya a hana hannu a baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari goyon baya dan ganin yayi Nasara wajan samar da tsaro.   Saidai yayi Allah wadai da yanda ake samun satar dalibai.   “I believe that with the commitment of the governors and the Federal Government, we will be able to address the issue of insecurity in the country. “I believe that the President himself is not sleeping and that the governors are not sleeping as well over the insecurity challenge in the...
PDP sun yi watsi dani>>Tsohon Shugaban kasa,  Goodluck Jonathan ya koka

PDP sun yi watsi dani>>Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya koka

Siyasa
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya koka da cewa jam'iyyar sa ta PDP ta yi watsi dashi.   Ya bayyana hakane a ganawarsa da Kwamitin PDP wanda tsohon kakakin majalisar Dattijai,  Sanata Bukola Saraki ya jagoranta suka kai masa ziyara.   Wata majiya daga ganawar ta bayyanawa Thisday cewa Jonathan yace PDP ta barshi ba tare da bashi wani mukami ba. Yace dalili kenan da APC ke kokarin ganin ta kwaceshi.   A baya dai tawagar APC wadda Gwamna Buni na Yobe ya jagoranta ta Kaiwa Tsohon Shugaban kasar ziyara, duk dai sun bayyana cewa ba neman sa suke ya tsaya takara ba.   Jonathan ya kara da cewa dalili kenan da ya kkma gefe dan kar ya shiga harkokin PDP din ya musu karfa-karfa.   “Jonathan said that now that the PDP has sent a high-powe...
Idan kayi irin wannan abin da Jonathan yayi zan baka kyautar Biliyan 1>>Reno Omokri ya gayawa shugaba Buhari

Idan kayi irin wannan abin da Jonathan yayi zan baka kyautar Biliyan 1>>Reno Omokri ya gayawa shugaba Buhari

Uncategorized
Tsohon hadimin shugaban kasa a zamanin mulkin Goodluck Jonathan,  Reno Omokri ya bayyana cewa, idan shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi irin wannan Atisaye da Goodluck Jonathan ya yi to zai bashi kyautar Bitcoin na Biliyan 1.   Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta. Dear General @MBuhari, I will pay you ₦1 billion, in #Crypto #Bitcoin, if you can do this kick! #BuhariTormentor
Matsalar Tsaro:Kokarin Gwammatin mu ta APC bai biya bukatar ‘yan Najeriya ba amma duk da haka mun fi Jonathan Kokari>>Gwamna Fayemi

Matsalar Tsaro:Kokarin Gwammatin mu ta APC bai biya bukatar ‘yan Najeriya ba amma duk da haka mun fi Jonathan Kokari>>Gwamna Fayemi

Uncategorized
Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana cewa kokarin gwamnatinsu ta APC na maganace matsalar tsaro bai biya kudin Sabuluba.   Saisai yacw duk da haka sun fi gwamnatin Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kokari inda yace abubuwa sun imganta fiye da da.   Yace da canja shuwagabannin tsaro ana fatan samun saukin lamarin ta yanda tsaron zai inganta. Ya bayyana hakane a ganawarsa da Punchng inda yace zasu yi kokarin baiwa gwamnatin shugaban kasa,Muhammadu Buhari goyon baya dan gamawa da Boko Haram.   You could say that the situation has not improved much in the sense that Boko Haram has only been technically defeated, not effectively clamped (sic).”   When asked if he would have been comfortable with the situation of things if the APC was no...
Lamido ya caccaki gwamnonin APC dake neman Goodluck Jonathan ya tsaya takara

Lamido ya caccaki gwamnonin APC dake neman Goodluck Jonathan ya tsaya takara

Uncategorized
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana gwamnonin APC dake neman tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tsaya takara a matsayin Munafukai.   Ya bayyana cewa APC ce fa tace Jonathan bai iy ba, kuma a yau shine ta zagayo take nema  ya tsaya mata takara?   Yace hakan na nufin kenan duk APC basu da wani gwani da zai iya tsaya musu takarar sai Goodluck Jonathan.  Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin na Arise. He said: “To me, I think that they are being merely hypocrites.   “They, the APC gover­nors, are looking for him. Is it because there are no presidential materials in the APC? This is one of the heights of hypocrisy.”
Bama Zawarcin Goodluck Jonathan >>APC

Bama Zawarcin Goodluck Jonathan >>APC

Siyasa
Jam`iyyar APC mai mulki a Najeriya ta musanta cewa tana zawarcin tsohon shugaban ƙasar Goodluck Jonathan domin ya tsaya mata takarar shugaban ƙasa a zaɓe mai zuwa na shekarar 2023. A makon da ya wuce ne wasu rahotanni suka ce wasu gwamnonin APC daga arewacin ƙasar na kai gwauro da mari wajen ganin Goodluck Jonathan ya samu takarar domin dama ɗaya kawai yake da ita ta yin shugabanci na shekaru huɗu, alabashi mulki ya sake komawa arewa. Sai dai jam`iyyar ta ce a ƙashin gaskiya wasu ne kawai suke ƙirƙirar irin wannan labari, wanda babu ƙanshin gaskiya a cikinsa. Mai Mala Buni, shi ne shugaban riƙo na jam'iyyar APC, kuma gwamnan jihar Yobe, ya shaida wa BBC cewa: "Ba maganar wani zawarcin Jonathan a halin da ake ciki, wataƙila wadanda suke irin wadannan magaganu ak...