fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Goodluck Jonathan

Hoto: Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya fara aikin jakadan Zaman Lafiya a Mali

Hoto: Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya fara aikin jakadan Zaman Lafiya a Mali

Siyasa
Kungiyar kasashen Africa ta ECOWAS ta nada tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a matsayin jakadan zaman Lafiya zuwa kasar Mali.   A sakon daya saka ta shafinshi na sada zumunta ya bayyana cewa shi da tawagarsa sun isa kasar ta Mali inda suka fara aiki. https://twitter.com/GEJonathan/status/1283662568322674688?s=19 Yayi fatan cewa zasu Samu Nasara a wannan aiki da suke.
Tsohon shugaban kasa Jonathan ya bayar da Miliyan 359 a yi taron tsaro amma Minista Turaki Miliyan 200 kawai ya bayar>>Shaida

Tsohon shugaban kasa Jonathan ya bayar da Miliyan 359 a yi taron tsaro amma Minista Turaki Miliyan 200 kawai ya bayar>>Shaida

Siyasa
A ci gaba da shari'ar da akewa tsohon Ministan ayyuka na musamman da dangantaka tsakanin gwamnatoci da kuma kula da ayyukan ma'aikatar kwadago na lokacin Tsohon shugaban kasa,Goodluck Jonathan,  Tanimu Tukari(SAN) wani shaida yace Miliyan 200 ya bashi a yi taro kan tsaro, yayin da takardu suka nuna cewa Miliyan 359 tsohon shugaban kasar ya bayar akan aikin.   EFCC ta gurfanar da Tanimu Turaki a kotu tana tuhumarshi da almundahanar Miliyan 854. Tanimu ya rike mukamin Ministan tun daga shekarar 2013 zuwa 2015. Da yake bada shaida a gaban kotu,tsohon me baiwa tsohon shugaban kasar Shawara akan harkokin Addinin Musulunci,  Mr. Umar Tahir wanda shima lauyane yace ya baiwa tsohon shugaban kasar shawara kan a gudanar da taron wanda kuma ya amince.   Yace an hadashi da...
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan ya sake furta cewa ba shi da ko sisi kuma bai sayi ko fegi ya boye a kasashen waje ba

Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan ya sake furta cewa ba shi da ko sisi kuma bai sayi ko fegi ya boye a kasashen waje ba

Siyasa
Tsohon shugaban kasa Jonathan ya sake nanatawa a cikin wata sanarwa da ya fitar.   Kakakin Yada Labarai na Jonathan, Ikechukwu Eze ne ya fitar da sanarwar a madadin sa, biyo bayan wasu wasiku da gwamnatin Najeriya ta tut-tura wa bankuna a Amurka, inda ta rika tambayar su cewa idan Jonathan da matar sa Patience sun ajiye kudade a can, to gwamnatin ta Najeriya ta na so ta sani. “An jawo hankalin mu dangane da wani rahoto da kafafen yada labarai na waje suka watsa cewa Gwamnatin Tarayya ta baza komar farautar asusun bankunan da Tsahon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan da uwargidan sa, Patience Jonathan suka kimshe kudade a Amurka.. Kakakin Yada Labarai na Jonathan, Ikechukwu Eze ne ya fitar da sanarwar a madadin sa, biyo bayan wasu wasiku da gwamnatin Najeriya ta t...
Shekaru 5 na mulkin Buhari sun fi na Obasanjo da Jonathan amfanar ‘yan Najeriya>>cewar ‘yan Najeriya

Shekaru 5 na mulkin Buhari sun fi na Obasanjo da Jonathan amfanar ‘yan Najeriya>>cewar ‘yan Najeriya

Siyasa
Wata tambaya da Tsohon Sakataren hukumar zabe me zaman Kanta,INEC, Hakeem Baba Ahmad yayi a shafinshi na sada zumunta ta bayyana cewa Shekaru 5 na mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari sun fi na sauran shuwagabannin da Najeriya ta yi a baya.   Hakeem dai ya saka tambayar cewa wanene daga cikin shugabannin Najeriya,Muhammadu Buhari, Goodluck Jonathan da Olusegun Obasanjo shekarunshi 5 na farko suka fi amfanar 'yan Najeriya? https://twitter.com/baba_hakeem/status/1250577199062822913?s=19 Sakamakon wannan tambaya da Hakeem yayi ta bayyanar da cewa Mulkin Shugaban kasa,Muhammadu Buharine ya fi amfanar Mutane,kamar yanda ake iya gani a Sama.