fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Goodluck

Tsohon Shugaban kasa goodluck Jonathan ya jajantawa iyalan Abba kyari

Tsohon Shugaban kasa goodluck Jonathan ya jajantawa iyalan Abba kyari

Uncategorized
Abba kyari: Tsohon Shugaban kasa goodluck Jonathan ya jajantawa iyalan Abba kyari Tun bayan bayyanar mutuwar shugaban ma'aikata manyan mu karraban gwamnati dake fadin Najeriya ke ta aikewa da sakon ta'aziyyar su ga Iyalan Abba kyari. Dan takarar jam'iyyar PDP Atiku Abubakar shima ya aike da sakon ta'aziyyarsa Gwamnoni yan siyasa yan kasuwa duka suna ta aikewa da sakon jajantawa ga iyalan Abba'kyari. Tsohon shugaban kasa goodluck, yayi ta'aziyar rashin shugaban ma'aikatan, inda ya rubuta a shafinsa na sada zumunci. https://twitter.com/GEJonathan/status/1251421847448584192?s=20 Inda ya bayyana tausayawa tare da jajantawa iyalan sa. Kafun mutuwarsa Abba kyari ya kasance shine shugaban ma'aikata na fadar shugaban kasar tarrayyar Najeriya.