
Google ya taya Najeriya murnar cika shekaru 60 da samun ‘yancin Kai
Shafin matambayi baya bata na Google ya taya Najeriya cika shekaru 60 da samun 'yancin kai daga Turawan Mulkin Mallaka.
Ga duk wanda ya ziyarci shafin a yau zai ga hoton yanda suke taya kasar Najeriya cika shekaru 60 da samun 'yancin kai, kamar yanda za'a iya gani a kasa: