fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Gotel Communications

Kamfanin Gotel Communications na Atiku Abubakar ya sallami ma’aikata 46 daga aiki

Kamfanin Gotel Communications na Atiku Abubakar ya sallami ma’aikata 46 daga aiki

Siyasa
Kamfanin Gotel Communications mallakin tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya sallami ma'aikatansa 46 a Yau,Ranar Ma'aikata.   Kamfanin Gotel na da gidajen Talabijin dana Radio dake watsa labarai daga Yola, jihar Adamawa.   Ranar Juma'arnan ne dai aka baiwa ma'aikatan takardun sallama kamar yanda Sahara Reporters ta ruwaito wanda tace zai fara aiki nan take.