fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Tag: Grammy award

Shugaba Buhari ya Jinjinawa mawakan Najeriya da suka lashe kyautar Grammy

Shugaba Buhari ya Jinjinawa mawakan Najeriya da suka lashe kyautar Grammy

Nishaɗi, Uncategorized
Shugaban Najeriya ya jinjinawa masu salon kiɗan Afrobeats Burna Boy da Wizkid kan samu kyautar Grammys, lambar girmamawa mafi shahara ta 2021. A wata sanarwa dauke sa hannun mai magana da yawunsa kan harkokin yaɗa labarai, Malam Garba Shehu, Buhari ya ce matasan sun taka muhimmiyar rawa da gudunmawa a fagen wakoki a duniya. Sannan ya ce mawaki Burna Boy ya bada muhimmin gudunmawa a fagen wakoki wanda ya kawo wa Najeriya girmama da mutunci a ciki da wajen ƙasar. Ya kuma kara cewa suna alfahari da nasarorinsa. Hakazalika ya yi jinjina ta musamman ga Wizkid wanda shima ya samu kyautar wakar bidiyon da ta fi ko wacce kyau a wannan shekara. Shugaban ya kuma ya bi mawaki King Sunny Ade da Femi Kuti wanda hazakarsu ta bada damar shiga wannan takara, da isar da duniya irin salon wakoki...
Mawakan Najeriya,  Burna boy, Wizkid da Tiwa Savage sun lashe kyautar waka ta Duniya, Grammy award

Mawakan Najeriya, Burna boy, Wizkid da Tiwa Savage sun lashe kyautar waka ta Duniya, Grammy award

Nishaɗi
Mawakin Najeriya,  Burna Boy ya lashe kyautar Waka ta Duniya, Grammy award.   Ya lashe kyautar ne da kundin wakarsa na Twice as Tall.   A martaninsa, Burna boy ya bayyana cewa dama yasan watarana zai yi nasara saboda duk abu me kyau na bukatar a masa tsari. https://twitter.com/burnaboy/status/1371216780828553224?s=19   Ya saka hotonsa tare da mahaifiyarsa inda suke murnar wannan nasara da ya samu tare.   https://twitter.com/burnaboy/status/1371221777859371018?s=19   Shima Mawakin Najeriya, Wizkid ya lashe kyautar ta Grammy a wakar da suka yi da Beyonce ta Brown Skin Girl.   Itama Mawakiya Tiwasavage ta yi nasarar lashe Kyautar ta Grammy a wakar da suka yi da Coldplay.   Sanata Shehu Sai ya tayasu Murna. &nbs...