
Granit Xhaka ya sabunta kwantirakin shi na tsawon shekara guda a Arsenal
Kaftin din Switzerland dake taka leda a kungiyar Arsenal Xhaka ya sabunta kwantirakin shi izuwa shekarar 2024, tare da zabin karin shekarar guda.
Kungiyar Roma nada ra'yin siyan dan wasan tsakiyan mai shekaru 28 a wannan kakar, amma kocin Arsenal Arteta ya bayyana cewa ba zai siyar mata da shi ba.
Granit Xhaka ya koma Arsenal ne daga Borussia Monchengladbach a shekarar 2016, kuma shine ya jagoranci Arsenal a wasanta na farko na wannan kakar data sha kashi a hannun sabuwar kungiyar Firimiya ta Brentford.
Granit Xhaka signs one-year contract extension until 2024
The 28-year-old Switzerland captain's new deal will run until at least 2024, with the option for a further year.
Xhaka was the subject of interest from Serie A club Roma earlier this summer before Arsenal manager Mikel Art...