fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Greece

An kama dan wasan Manchester United,  Harry Maguire a kasar Greece

An kama dan wasan Manchester United, Harry Maguire a kasar Greece

Wasanni
Rahotanni daga Mykonos na kasar Greece na cewa 'yansanda sun kama dan wasan kungiyar Manchester United,  Harry Maguire saboda yayi fada da wasu abokansa.   Kamen kamar yanda Sky Sports ta ruwaito ya tabbatane bayan da Maguire da abokansa suka yi fada a wajen wani gidan barasa. Kungiyar ta Manchester United ta tabbatar da kamen amma bata yi wani karin haske akan hakan ba.