fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Guardian

‘Yan Bindiga sun kashe Sojoji 7, Saidai Sojojin sun kashe 17 da kama 66

‘Yan Bindiga sun kashe Sojoji 7, Saidai Sojojin sun kashe 17 da kama 66

Tsaro
Sojojin Najeriya sun kashe 'yan Binsiga 16 da kama wasu 66 a yankin Arewa ta tsakiya.   Kwamandan Sojojin, Maj.Gen, Mhounday Ali ne ya bayyana haka a yayin da suke holin 'yan Bindigar da aka kama a Doma, Jiya, Laraba. Yace daga cikin wamda aka kama akwai 41 wanda yaran tsohon dan ta'addar nanne, Terwase Agwaza, Gana kuma ciki hadda wani tsohon boka me hada masu Tsafi.   Bokan Me suna Ugba Iorlumum dan shekaru 67 daya fito daga jihar Benue ya bayyana cewa shine ke da alhakin hadawa Gana da yaransa tsafin da suka bacewa.   Hakanan Janar din sojan yace sun kuma kama wasu mutane 2, Abdulkareem Sadiq da Momo wanda suka kashe wani jami'in DSS a Kwara, Ilorin. Saidai yace yayin aikin, An kashe musu Sojoji 7, kamar yanda Guardian ta ruwaito.