fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: Gudaji Kazaure

Ba wai Buhari ya kasa bane, Kudin da za’awa Al’umma aikine Wallahi babu>>Gudaji Kazaure

Ba wai Buhari ya kasa bane, Kudin da za’awa Al’umma aikine Wallahi babu>>Gudaji Kazaure

Siyasa
Wani fitaccen ɗan majalisar wakilai daga arewacin Najeriya, ya faɗa wa BBC cewa zai nemi ganawa da shugaban ƙasar don bayyana masa halin taɓarɓarewar tsaro da wasu yankunan ƙasar ke ciki.     Honourable Gudaji Kazaure ya ce yana da hujjoji da wasu ƙwararan shawarwari da zai bai wa shugaban kuma ya yi imani za su yi amfani wajen shawo kan matsalar tsaron da ake fama da shi.   A zantawarsa ta shafin BBC Hausa Facebook, kan matsayinsa game da cutar korona wadda ta addabi duniya, Gudaji Kazaure ya koka kan "yadda ake kurara cutar, ba ta kai yadda ake kai ta ba".     Wasu sun yi imani ɗan majalisar na amayar da ra'ayin 'yan Najeriya da dama ne, inda suke zargin cewa mahukuntan ƙasar na bai wa annobar korona kulawar da ta fi sauran matsalolin ƙa...
Honorable Gudaji Kazaure yayi sabuwar Amarya, Budurwa ‘yar kasar Senegal

Honorable Gudaji Kazaure yayi sabuwar Amarya, Budurwa ‘yar kasar Senegal

Auratayya
Dan majalisar Wakilai daga jihar Jigawa, Muhammad Gudaji Kazaure yayi sabuwar Amarya, Budurwa 'yar kasar Senegal.   Auren wanda aka daurashe a ranar Alhamis din data gabata, 4 ga watan Yuni, kamar yanda hutudole ya samo katin gayyatar daga shafin Tozali, ya samu halartar wasu dangi na kusa ne kawai ga ma'auratan. An daura auren ba mutane da yawa saboda ana tsaka da fama da cutar Coronavirus/COVID-19 wadda ta jawo hana taruwar mutane da yawa a guri daya. https://www.instagram.com/p/CBJcbRVnnPB/?igshid=kdwwzgxco0hy Muna tayashu murna da fatan Allah ya bada zaman lafiya da Zuri'a dayyiba.
APC Ta Kori Gudaji Kazaure Daga Jam’iyyar

APC Ta Kori Gudaji Kazaure Daga Jam’iyyar

Siyasa
Jam'iyyar APC reshen karamar hukumar Kazaure, ta kori Hon Gudaji Kazaure daga jam'iyyar.     Korin ya biyo baya ne, bayan da wasu daga cikin Shugabanin jam'iyyar suka sanya hannu kan takaddar korar Hon Gudaji Kazaure.     Sai dai Hon Gudaji Kazaure ya yi watsi da wannan korarar sannan wasu daga cikin Shugabanin Jam'iyyar APC a Karamar Hukumar Kazaure suma sunyi watsi da wannan matakin.     Mai magana da yawun jam'iyyar APC a Kazaure wato Alh Munnir Kazaure, ya bayyana cewa har yanzu Hon Gudaji Kazaure halartaccen dan Jam'iyyar APC. Rariya.