fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Gwamna Abdullahi Umar Ganduje

Kai Gwanine a Siyasa, Kwankwaso ya jinjinawa Gwamna Ganduje a sakon taya shi murnar cika shekaru 71

Kai Gwanine a Siyasa, Kwankwaso ya jinjinawa Gwamna Ganduje a sakon taya shi murnar cika shekaru 71

Siyasa
Kwamishinan Raya Karkara, Musa Iliyasu Kwankwaso ya jinjinawa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje biya kwarewa a siyasa.   Ya bayyana hakane a sakon taya Gwamna Ganduje Murnar cika shekaru 71. Yace gwamnan ya kware wajan iya mulki wanda hakanne ya jawowa jihar ta Kano ci gaba.   Ya bayyana cewa Gwamna Kwankwaso ya zarta gwamnatin data gabata wajan ayyuka sannan kuma ya kammala ayyukan da gwamnatin data gabata ta bari sannan ya yi ayyukan Raya kasa. Kwankwaso, while commending the heights of accomplishments of the septuagenarian, especially in the area of rural and community development, declared that Ganduje surpassed his predecessors in all facets of development and growth.   Kwankwaso, in a message of congratulations to Ganduje at 71, applauded his dedic...