fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

Tag: Gwamna Matawalle

Gwamna Matawalle ya biyawa malamai 97 kujerar hajji domin suyi addu’a akan kawo karshe ‘yan bindiga a jihar zamfara

Gwamna Matawalle ya biyawa malamai 97 kujerar hajji domin suyi addu’a akan kawo karshe ‘yan bindiga a jihar zamfara

Breaking News, Tsaro
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya biywa malamai 97 kujerar hajji domin su yiwa jihar addu'a akan kawo karshen 'yan bindiga. Mataimakin gwamnan, Hassan Nasiha ya kwadaitar a malaman cewa suyiwa jihar dama kasa Najeriya addu'ar zaman lafiya mai dorewa idan sun isa Makkah da Madina. Kuma kafin tafiyarsu malan Dr. Atiku Balarabe yayi wayar masu dai akan yadda zasu gudanar da addu'o'in nasu a kasa mai tsarki.
Hotuna: Yadda Gwamna Matawalle Na Zamfara Ke Zagayawa A Gari Yana Rabawa Talajawa Kudi Domin Dogaro Da Kai

Hotuna: Yadda Gwamna Matawalle Na Zamfara Ke Zagayawa A Gari Yana Rabawa Talajawa Kudi Domin Dogaro Da Kai

Siyasa
Wannan kyautatawar an yi ta ne karkashin jagorancin Dr Abdulkadir Aliyu Shinkafi Likitan Gwamna da Aliyu Usman da Bilyaminu Maradun da suransu.   A koda yaushe Gwamnan ya auna yakan bada kudaden don zagawa cikin gaari don rabawa al'umma kudin dai duk wanda Allah ya ciyar yana samun naira dubu 50,000 wasu kuma 20,000 wasu 10,000 ya danganta da sana'ar da mutum yake yi.   Al'umma sai godiya kawai suke yi ga Maidaraja Gwamnan Zamfara akan wannan kulawar da yake ba su na ganin sun samu jari sun dogara da kansu.