fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Gwamna Rabiu Musa Kwankwaso

Kwankwaso Ya Baiwa Kanawa Tallafin Abinci Don Rage Radadin Zaman Gida

Kwankwaso Ya Baiwa Kanawa Tallafin Abinci Don Rage Radadin Zaman Gida

Uncategorized
Tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya fara rabon tallafin kayan abinci domin ragewa 'yan Kano radadin wannan lokaci.   Nan da kuke gani kayan abincin kenan da suka hada da sikari, shinkafa da sauran kayayyakin anmani wanda Sanatan ya bayar domin taimakon 'yan Kano.     In baku manta ba dai kwanaki Sanatan ya bayyana cewa ya shirya tsaf domin tallafawa al'ummar sa ta Kano inda yace kuma zai sa 'yan uwa su ma su tallafi al'umma a wannan yanayi.