fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Gwamnan Naija

Da Duminsa:Coronavirus/COVID-19 ta kama gwamnan Naija

Da Duminsa:Coronavirus/COVID-19 ta kama gwamnan Naija

Siyasa
Rahotanni daga jihar Naija na cewa gwamnan jihar, Abubakar Bello ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19.   Gwamnan ne da kansa ya sanar da haka ta shafinsa na sada zumunta inda yace ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 amma bata nuna alama a jikinsa ba.   Ya kara da cewa ya killace kansa.   I have tested positive to #COVID19. However, I am asymptomatic and have gone into isolation.