fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Gwamnati

Gwamnati zata yi kokarin ganin Likitocin Najeriya sun daina tserewa zuwa kasashen Waje>>Ministan Lafiya

Gwamnati zata yi kokarin ganin Likitocin Najeriya sun daina tserewa zuwa kasashen Waje>>Ministan Lafiya

Siyasa
Ministan Lafiya, Osagie Ehanire ya bayyana cewa Najeriya zaa yi kokarin ganin ta rage al'adar tserewa zuwa kasashen waje dan aiki da Likitocin Najeriya ke yi.   Ya bayyana hakane a wata ziyara da ya kai Abuja dan duba wani sabon aikin bude wajan kula da masu cutar Daji.   Yace zasu yi kokari wajan ganin sun inganta aikin na Likita a Najeriya ta yanda likitocin zasu daina sha'awar zuwa kasashen waje dan aiki.   “I have heard the challenge of doctors leaving the country. We have plans to provide better funding for our hospitals in Nigeria and make such migration unattractive,” he said.   He said that the hospital performed well during COVID-19 pandemic in the country, pledging that the government will do everything possible to ensure that doctors w...